Translations by saudat mohammed

saudat mohammed has submitted the following strings to this translation. Contributions are visually coded: currently used translations, unreviewed suggestions, rejected suggestions.

51100 of 724 results
65.
Ridged Paper
2017-07-31
Takarda mai Kunya
66.
Rough Paper
2017-07-31
Takarda mai Kaushi
67.
Ruby
2017-07-31
Jan Yaƙutu
68.
Sea Foam
2017-07-31
Kumfan Teku
69.
Shale
2017-07-31
Shale
70.
Silver
2017-07-31
Azurfa
71.
Sky
2017-07-31
Sama
72.
Sky Ridge
2017-07-31
Kunyan Sama
73.
Snow Ridge
2017-07-31
Kunyan Ƙanƙara
74.
Stucco
2017-07-31
Stucco
75.
Tangerine
2017-07-31
Tanjarin
76.
Terracotta
2017-07-31
Terrakotta
77.
Violet
2017-07-31
Launin Jar Garura
78.
Wavy White
2017-07-31
Fari Mai Kaɗawa
79.
White
2017-07-31
Fari
80.
White Ribs
2017-07-31
Farin Haƙarƙari
81.
_Emblems
2017-07-31
_Tambaru
82.
_Patterns
2017-07-31
_Sigogi
111.
A list of captions below an icon in the icon view and the desktop. The actual number of captions shown depends on the zoom level. Possible values are: "size", "type", "date_modified", "date_changed", "date_accessed", "owner", "group", "permissions", "octal_permissions" and "mime_type".
2017-07-31
Wani jerin kafshan a ƙasan wata alama da ke cikin kwamfyutan tebur da kallon alama. Ainihin yawan kafshan da za'a nuna ya danganta ga matsayin shirin jawowa kusa da nesa. Kima masu yiwu sune: "girma", "nau'i", "kwanan wata_da aka yi wa gyare-gyare", "kwanan watan_da aka sami shiga", "mai shi", "ƙungiya", "izini", "izinin_oktal" da "irin_mime".
117.
Computer icon visible on desktop
2017-07-31
Alamar kwamfyuta da ake gani kan kwamfyutan tebur
118.
Criteria for search bar searching
2017-07-31
Magwaji wa binciken layin bincike
119.
Criteria when matching files searched for in the search bar. If set to "search_by_text", then Nautilus will Search for files by file name only. If set to "search_by_text_and_properties", then Nautilus will search for files by file name and file properties.
2017-07-31
Magwajin da ake amfani da idan za'a dace fayilolin da aka nema cikin layin bincike. Idan an daidaita shi zuwa "nemo_ta_rubutu", sannan Nautilus zai Nemi fayiloli ta sunan fayil kawai. Idan an daidaita shi zuwa "nemo_ta_rubutu_da_furofati", sannan Nautilus zai binciki fayiloli ta sunan fayil da furofati na fayil.
120.
Current Nautilus theme (deprecated)
2017-07-31
Jigon Nautilus na Yanzu (ya zama defriketed)
122.
Custom Side Pane Background Set
2017-07-31
Ɗabi'ar Layin Gefe na Shirin Bangon
123.
Date Format
2017-07-31
Tsarin Kwanan Wata
124.
Default Background Color
2017-07-31
Difwalt na Launin Bango
125.
Default Background Filename
2017-07-31
Difwalt na Sunanfayil na Bango
126.
Default Side Pane Background Color
2017-07-31
Difwalt na Layin Gefen Launin Bango
127.
Default Side Pane Background Filename
2017-07-31
Difwalt na Layin Gefen Sunanfayil na Bango
129.
Default column order in the list view
2017-07-31
Difwalt na tsarin layi tsaye da ke cikin kallon jerin
130.
Default column order in the list view.
2017-07-31
Difwalt na tsarin layi tsaye da ke cikin kallon jerin.
132.
Default folder viewer
2017-07-31
Difwalt na kallon shamis
133.
Default icon zoom level
2017-07-31
Difwalt ɗin matsayin jawowa kusa da nesa na alama
134.
Default list of columns visible in the list view
2017-07-31
Difwalt na jerin layuka tsaye da ake iya gani cikin kallon jerin
135.
Default list of columns visible in the list view.
2017-07-31
Difwalt na jerin layuka tsaye da ana iya gani cikin kallon jerin.
136.
Default list zoom level
2017-07-31
Difwalt ɗin matsayin jawowa kusa da nesa na lissafi
137.
Default sort order
2017-07-31
Difwalt ɗin tsarin kasawa
139.
Default zoom level used by the icon view.
2017-07-31
Difwalt na matsayin jawowa kusa da nesa wanda kallon alama ke amfani da.
140.
Default zoom level used by the list view.
2017-07-31
Difwalt na matsayin jawowa kusa da nesa wanda kallon jeri ke amfani da.
141.
Desktop computer icon name
2017-07-31
Sunan alama na kwamfyutan kwamfyutantebur
142.
Desktop font
2017-07-31
Nau'in rubutun kwamfyutan tebur
143.
Desktop home icon name
2017-07-31
Sunan alama na gidan kwamfyutan tebur
144.
Desktop trash icon name
2017-07-31
Sunan alamar kwandon sharan kwamfyutan tebur
145.
Enables the classic Nautilus behavior, where all windows are browsers
2017-07-31
Yana fara halin Nautilus na ainihi, inda duk tagogi zasu zama birawsa
146.
Filename for the default folder background. Only used if background_set is true.
2017-07-31
Sunanfayil wa difwalt na bangon shamis. Ana amfani da shi kurum idan shirin_bango na gaske ne.
147.
Filename for the default side pane background. Only used if side_pane_background_set is true.
2017-07-31
Sunanfayil wa difwalt na layin gefe na bango. Ana amfani da shi kurum idan shirin_bangon_layin_gefe na gaske ne.
148.
Folders over this size will be truncated to around this size. The purpose of this is to avoid unintentionally blowing the heap and killing Nautilus on massive folders. A negative value denotes no limit. The limit is approximate due to the reading of folders chunk-wise.
2017-07-31
Za'a rage girmar shamis da suka fi wannan girma zuwa wannan girmar. Amfanin sa, don gudun hura shirin heap ba da ganga ba, ya kashe Nautilus kan makekiyar shamis. Wata kima mai korau na nufa babu bila haddin. Ana kimar iyakarsa saboda ana karanta shamis a-chakuɗe.
149.
Home icon visible on desktop
2017-07-31
Alama na gida da ake gani kan kwamfyutan tebur
151.
If set to true, Nautilus will only show folders in the tree side pane. Otherwise it will show both folders and files.
2017-07-31
Idan an shirya zuwa na gaskiya, Nautilus zai nuna shamis cikin layin gefe na bishiya kawai. Idan ba haka ba, zai nuna shamis da fayiloli tare.
152.
If set to true, newly opened windows will have the location bar visible.
2017-07-31
Idan an shirya zuwa na gaske, za'a samu ganin layin wuri na sabobbin tagogi da buɗe.