Translations by saudat mohammed

saudat mohammed has submitted the following strings to this translation. Contributions are visually coded: currently used translations, unreviewed suggestions, rejected suggestions.

150 of 189 results
~
Default zoom level used by the list view.
2017-07-31
Difwalt na matsayin jawowa kusa da nesa wanda kallon jeri ke amfani da.
~
Default column order in the list view
2017-07-31
Difwalt na tsarin layi tsaye da ke cikin kallon jerin
~
MIME Type
2017-07-31
Nau'in MIME
~
If this is set to true, icons linking to mounted volumes will be put on the desktop.
2017-07-31
Idan an shirya zuwa gaske, za'a saka alamomi masu haɗa zuwa ƙarfin murya kan kwamfyutan tebur.
~
If this is set to true, an icon linking to the home folder will be put on the desktop.
2017-07-31
Idan an shirya zuwa gaske, za'a saka wata alama mai haɗa zuwa shamis na gida kan kwamfyutan tebur.
~
Default list zoom level
2017-07-31
Difwalt ɗin matsayin jawowa kusa da nesa na lissafi
~
Date Taken
2017-07-31
Ranar da Aka Ɗauka
~
Prefere_nces
2017-07-31
Fifi_ko
~
Date Modified
2017-07-31
Ranar da Aka Yi Gyare-Gyare
~
This name can be set if you want a custom name for the home icon on the desktop.
2017-07-31
Ana iya daidaita wannan sunan idan kana son wani suna na ɗabi'a wa alamar gida a kan kwamfyutan tebur.
~
Show _Hidden Files
2017-07-31
Nuna _Fayilolin da aka Ɓoye
~
Desktop font
2017-07-31
Nau'in rubutun kwamfyutan tebur
~
Default zoom level used by the icon view.
2017-07-31
Difwalt na matsayin jawowa kusa da nesa wanda kallon alama ke amfani da.
~
Trash icon visible on desktop
2017-07-31
Ana iya ganin alamar Kwandon Shara kan kwamfyutan tebur
~
Default list of columns visible in the list view
2017-07-31
Difwalt na jerin layuka tsaye da ake iya gani cikin kallon jerin
~
Default icon zoom level
2017-07-31
Difwalt ɗin matsayin jawowa kusa da nesa na alama
~
Empty Trash
2017-07-31
Kwandon Shara Mai Maras Komai
~
Default column order in the list view.
2017-07-31
Difwalt na tsarin layi tsaye da ke cikin kallon jerin.
~
Default list of columns visible in the list view.
2017-07-31
Difwalt na jerin layuka tsaye da ana iya gani cikin kallon jerin.
~
Desktop
2017-07-31
Kwamfyutan Tebur
~
on the desktop
2017-07-31
a kan kwamfyutan tebur
~
Desktop home icon name
2017-07-31
Sunan alama na gidan kwamfyutan tebur
~
Show mounted volumes on the desktop
2017-07-31
Nuna ƙarfin murya da aka ɗaura kan kwamfyutan tebur
~
_About
2017-07-31
_Game da
~
Comment
2017-07-31
Tsokaci
~
URL
2017-07-31
URL
~
Command
2017-07-31
Umarni
~
The font description used for the icons on the desktop.
2017-07-31
Kwatanci na nau'in rubutu da aka amfani da wa alamomi masu kan kwamfyutan tebur.
~
Home icon visible on desktop
2017-07-31
Alama na gida da ake gani kan kwamfyutan tebur
3.
Nautilus
2017-07-31
Nautilus
29.
When to show number of items in a folder
2017-07-31
Lokacin da ya kamata a nuna yawan abubuwa na cikin wani shamis
31.
Type of click used to launch/open files
2017-07-31
Irin dannawa da aka amfani da wajen gabatar da/buɗe fayiloli
33.
What to do with executable text files when activated
2017-07-31
Abin da za'a iya yi da fayilolin rubutu wanda za'a iya zartar da idan an kunna
45.
Maximum image size for thumbnailing
2017-07-31
Iyaka girmar zane da za'a rage zuwa girmar 'ɗan yasta
47.
Default sort order
2017-07-31
Difwalt ɗin tsarin kasawa
49.
Reverse sort order in new windows
2017-07-31
Yi juyin waina na tsarin kasawa cikin sabobbin taga
51.
Default folder viewer
2017-07-31
Difwalt na kallon shamis
53.
Whether to show hidden files
2017-07-31
Ko za'a nuna fayilolin da aka ɓoye
65.
List of possible captions on icons
2017-07-31
Jerin kafshan masu yiwu na kan alamomi
79.
Width of the side pane
2017-07-31
Faɗi na layin gefe
80.
The default width of the side pane in new windows.
2017-07-31
Faɗin difwalt na layin gefen cikin sabobbin tagogi.
81.
Show location bar in new windows
2017-07-31
Nuna layin wuri cikin sabobbin tagogi
82.
If set to true, newly opened windows will have the location bar visible.
2017-07-31
Idan an shirya zuwa na gaske, za'a samu ganin layin wuri na sabobbin tagogi da buɗe.
83.
Show side pane in new windows
2017-07-31
Nuna layin gefe cikin sabobbin tagogi
84.
If set to true, newly opened windows will have the side pane visible.
2017-07-31
Idan an shirya zuwa gaske, za'a samu ganin layin gefe na sabobbin tagogi da aka buɗe.
140.
Camera Brand
2017-07-31
Nau'in Kyamara
141.
Camera Model
2017-07-31
Modal na Kyamara
142.
Exposure Time
2017-07-31
Lokacin Tona Hoto
143.
Exposure Program
2017-07-31
Shirin Tona Hoto
144.
Aperture Value
2017-07-31
Kimar Ruwan Kyamara (Aperture)