Translations by saudat mohammed

saudat mohammed has submitted the following strings to this translation. Contributions are visually coded: currently used translations, unreviewed suggestions, rejected suggestions.

101150 of 189 results
501.
_Connect
2017-07-31
_Haɗi
509.
Content View
2017-07-31
Kallon Kayan Ciki
510.
View of the current folder
2017-07-31
Kallo na shamis da ake ciki yanzu
511.
Drag and drop is not supported.
2017-07-31
Ba'a goyi bayan shirin ja da yar da ba.
512.
Drag and drop is only supported on local file systems.
2017-07-31
Ana goyoi bayan shirin ja da yar da kawai kan tsarin fayiloli na cikin na'ura.
513.
An invalid drag type was used.
2017-07-31
An yi amfani da wata irin ja mai maras inganci.
624.
Camera Brand
2017-07-31
Nau'in Kyamara
625.
Camera Model
2017-07-31
Modal na Kyamara
626.
Date Taken
2017-07-31
Ranar da Aka Ɗauka
628.
Date Modified
2017-07-31
Ranar da Aka Yi Gyare-Gyare
629.
Exposure Time
2017-07-31
Lokacin Tona Hoto
630.
Aperture Value
2017-07-31
Kimar Ruwan Kyamara (Aperture)
631.
ISO Speed Rating
2017-07-31
Kimanta Saurin ISO
632.
Flash Fired
2017-07-31
An Yi Harɓin Filash
633.
Metering Mode
2017-07-31
Shirin Mita
634.
Exposure Program
2017-07-31
Shirin Tona Hoto
635.
Focal Length
2017-07-31
Tsawon Fokal
636.
Software
2017-07-31
Massarafin Kwamfyuta
640.
Failed to load image information
2017-07-31
An kasa loda bayanin zanen
641.
(Empty)
2017-07-31
(Mai Maras Komai)
643.
List View
2017-07-31
Kallo na Jeri
644.
%s Visible Columns
2017-07-31
%s Layuka Tsaye Wanda Ana Iya Gani
646.
Do you want to view %d location?
Do you want to view %d locations?
2017-07-31
Kana so ka kalli wurin %d?
Kana so ka kalli wurin %d?
647.
This will open %d separate window.
This will open %d separate windows.
2017-07-31
Wannan zai buɗe wani taga %d daban.
Wannan zai buɗe wani taga %d daban.
650.
Documents
2017-07-31
Takardun Aiki
660.
Mo_ve to Trash
2017-07-31
Mo_tsa zuwa Kwandon Shara
663.
Run in _Terminal
2017-07-31
A tafiyar da shi cikin _Tasha
664.
_Display
2017-07-31
_Nuna
715.
Contents:
2017-07-31
Kayan Ciki:
717.
Size:
2017-07-31
Girma:
718.
Type:
2017-07-31
Nau'i:
726.
None
2017-07-31
Babu
728.
This is disabled due to security considerations.
2017-07-31
An kashe wannan don kara tsaro.
729.
There was an error launching the application.
2017-07-31
An sami kuskure wajen gabatar da shirin ayukan.
730.
This drop target only supports local files.
2017-07-31
Wannan drop taget na goyi bayan fayiloli na cikin na'ura kawai.
731.
To open non-local files copy them to a local folder and then drop them again.
2017-07-31
Idan ana son buɗe fayiloli waɗanda ba masu-cikin na'ura ba, ka kwafe su zuwa wani shamis na cikin na'ura sannan ka sake yar da su.
732.
To open non-local files copy them to a local folder and then drop them again. The local files you dropped have already been opened.
2017-07-31
Idan kana son buɗe fayiloli waɗanda basu-cikin na'ura, ka kwafe su zuwa wani shamis na cikin na'ura sannan ka sake yar da su. An riga an buɗe fayiloli na cikin na'ura wanda ka yar da.
733.
Details:
2017-07-31
Cikakken Bayanai:
742.
The file that you dropped is not local.
2017-07-31
Fayil da ka yar da ba na cikin na'ura ba.
743.
You can only use local images as custom icons.
2017-07-31
Kana iya amfani da zane-zane na cikin na'ura kamar alamomi na ɗabi'a.
744.
The file that you dropped is not an image.
2017-07-31
Fayil da ka yar da ba wani zane ba.
746.
Properties
2017-07-31
Furofati
750.
Cancel Group Change?
2017-07-31
A Soke Canje-Canjen Ƙungiya?
751.
Cancel Owner Change?
2017-07-31
A Soke Canje-Canje na Mai Shi?
752.
nothing
2017-07-31
babu komai
753.
unreadable
2017-07-31
wanda ba'a iya karanta
755.
(some contents unreadable)
2017-07-31
(wasu abubuwa da ba'a iya karanta)
760.
Basic
2017-07-31
Na Ainihi
761.
Link target:
2017-07-31
Taget na Mahaɗi:
763.
Volume:
2017-07-31
Ƙarfin Murya: