Translations by saudat mohammed

saudat mohammed has submitted the following strings to this translation. Contributions are visually coded: currently used translations, unreviewed suggestions, rejected suggestions.

51100 of 150 results
44.
Raise window above other windows
2009-02-10
Ɗaga taga kan sauran tagogi
45.
Lower window below other windows
2009-02-10
Yi ƙasa da taga a ƙarƙashin sauran tagogi
46.
Maximize window vertically
2009-02-10
Faɗaɗa taga a tsaye
47.
Maximize window horizontally
2009-02-10
Faɗaɗa taga a kwance
58.
If true, trade off usability for less resource usage
2009-02-10
In da gaske, ka sauya sauƙin amfani wa rage amfani na arziki
71.
Border
2009-02-10
Gefe
84.
Benchmark
2009-02-10
Bancmak
100.
Coordinate expression contains character '%s' which is not allowed
2009-02-10
Salon maganar ajiya na ƙunsa da baƙin '%s' wanda ba'a yarda ba
101.
Coordinate expression contains floating point number '%s' which could not be parsed
2009-02-10
Salon maganar ajiya na ƙunsa da tsarin adana lambobi na flotin point na '%s' da aka kasa yin parse
102.
Coordinate expression contains integer '%s' which could not be parsed
2009-02-10
Salon maganar ajiya na ƙunsa da inteja '%s' da aka kasa yin parse
103.
Coordinate expression contained unknown operator at the start of this text: "%s"
2009-02-10
Salon maganar ajiya na ƙunsa da afareta wanda ba'a sani ba a wajen fara wannan rubutu : "%s"
104.
Coordinate expression was empty or not understood
2009-02-10
Babu komai cikin salon maganar ajiya ko kuma ba'a gane shi ba
106.
Coordinate expression results in division by zero
2009-02-10
Salon maganar ajiya na bada sakammako cikin rabawa da sifiri
107.
Coordinate expression has an operator "%s" where an operand was expected
2009-02-10
Salon maganar ajiya na da wata afareta "%s" inda aka saurari wani operand
108.
Coordinate expression had an operand where an operator was expected
2009-02-10
Salon maganar ajiya na da wani operand inda aka saurari wata afareta
109.
Coordinate expression ended with an operator instead of an operand
2009-02-10
Salon maganar ajiya ta ƙare da wata afareta maimakon wata operand
110.
Coordinate expression has operator "%c" following operator "%c" with no operand in between
2009-02-10
Salon maganar ajiya na da afaretar "%c" mai bin afaretar "%c" kuma babu wani operand tsakanin su
112.
Coordinate expression had a close parenthesis with no open parenthesis
2009-02-10
Salon maganar ajiya na da wata rufaffiyar baka-biyu mai maras buɗaɗɗen baka-biyu
113.
Coordinate expression had an open parenthesis with no close parenthesis
2009-02-10
Salon maganar ajiya ta sami wata buɗaɗɗiyar baka biyu mai maras rufaffiyar baka biyu
114.
Coordinate expression doesn't seem to have any operators or operands
2009-02-10
Kamar salon maganar ajiya bai da wasu afareta ko operands
116.
top
2009-02-10
sama
117.
bottom
2009-02-10
ƙasa
118.
left
2009-02-10
hagu
119.
right
2009-02-10
dama
122.
Button aspect ratio %g is not reasonable
2009-02-10
Maɓalli na gwada tsawo da faɗin %g ba mai hankali ba
123.
Frame geometry does not specify size of buttons
2009-02-10
Jometiri ɗin firam ba ya ƙayyade girmar maɓallu
126.
Gradients should have at least two colors
2009-02-10
Ana son grediyant ya ƙunsa da a ƙalla launuka guda biyu
129.
Line %d character %d: %s
2009-02-10
Layi %d baƙi %d: %s
132.
Integer %ld must be positive
2009-02-10
Tilas ne inteja na %ld ya zama tabbatacce
133.
Integer %ld is too large, current max is %d
2009-02-10
Inteja %ld ya yi girma ainun, iyakan da ake buƙata yanzu shine %d
142.
<%s> name "%s" used a second time
2009-02-10
<%s> sunan "%s" da aka amfani da na biyu
143.
<%s> parent "%s" has not been defined
2009-02-10
ba'a bayyana <%s> uwar "%s" ba
147.
<%s> must specify either a geometry or a parent that has a geometry
2009-02-10
<%s> sai ka ƙayyada ko wani jometiri ko kuma wata uwa da ke da wani jometiri
152.
Element <%s> is not allowed below <%s>
2009-02-10
Ba'a yarda da ƙanshin <%s> a ƙasan <%s> ba
157.
Angle must be between 0.0 and 360.0, was %g
2009-02-10
Ana son kusurwa ta tsaya tsakanin 0.0 da 360.0, shine %g
160.
Did not understand value "%s" for type of gradient
2009-02-10
Ba'a gane kimar "%s" wa irin grediyent ba
161.
Did not understand fill type "%s" for <%s> element
2009-02-10
Ban gane nau'in "%s" na cikawa wa ƙanshin <%s> ba
162.
Did not understand state "%s" for <%s> element
2009-02-10
Ban gane halin "%s" wa ƙanshin <%s> ba
163.
Did not understand shadow "%s" for <%s> element
2009-02-10
Ban gane inuwar "%s" wa ƙanshin <%s> ba
164.
Did not understand arrow "%s" for <%s> element
2009-02-10
Ban gane kibiyar "%s" wa ƙanshin <%s> ba
165.
No <draw_ops> called "%s" has been defined
2009-02-10
Babu <duro_ops> mai suna "%s" da aka bayyana
166.
Including draw_ops "%s" here would create a circular reference
2009-02-10
Idan an tsira da duro_ops "%s" nan, zai ƙiƙiro wani matsalar zagaye-zagaye
167.
Unknown position "%s" for frame piece
2009-02-10
Wurin da ba'a sani ba na "%s" wa ɗan firam
168.
Frame style already has a piece at position %s
2009-02-10
Salon firam ya riga yana da wani ɗan firam a wurin %s
169.
No <draw_ops> with the name "%s" has been defined
2009-02-10
Babu <duro_ops> mai sunan "%s" da aka bayyana
170.
Unknown function "%s" for button
2009-02-10
Aikin da ba'a sani ba na "%s" wa maɓalli
173.
Frame style already has a button for function %s state %s
2009-02-10
Salon firam ya riga yana da wani maɓalli wa aikin %s halin %s
175.
Can't have a two draw_ops for a <piece> element (theme specified a draw_ops attribute and also a <draw_ops> element, or specified two elements)
2009-02-10
Ba za'a iya sami duro_ops guda biyu wa wani <gutsuren> ƙanshi ba (jigon ya ƙayyade wani halin duro_ops da kuma wani ƙanshi na <duro_ops>, ko kuma ya ƙayyade ƙanshi guda biyu)
176.
Can't have a two draw_ops for a <button> element (theme specified a draw_ops attribute and also a <draw_ops> element, or specified two elements)
2009-02-10
Ba za'a iya sami duro_ops guda biyu wa wani <maɓallin> ƙanshi ba (jigon ya ƙayyade wani halin duro_ops da kuma wata ƙanshi na <duro_ops>, ko kuma ya ƙayyade ƙanshi guda biyu)
177.
Can't have a two draw_ops for a <menu_icon> element (theme specified a draw_ops attribute and also a <draw_ops> element, or specified two elements)
2009-02-10
Ba za'a iya sami wani duro_ops wa wani ƙanshi na <alamar_mazaɓa> ba (jigon ya ƙayyade wani halin duro_ops da kuma wani ƙanshi na <duro_ops>, ko kuma ya ƙayyade ƙanshi guda biyu)