Translations by saudat mohammed

saudat mohammed has submitted the following strings to this translation. Contributions are visually coded: currently used translations, unreviewed suggestions, rejected suggestions.

150 of 311 results
~
I_nclude a Delete command that bypasses Trash
2017-07-31
H_aɗa da wani umarni na Gogewa wanda baya bi ta hanyar Kwandon Shara
~
Ask before _emptying the Trash or deleting files
2017-07-31
Yi tambaya kafin _a zub da Kwandon Shara ko a goge fayiloli
~
Icons
2017-07-31
Alamomi
~
Restore each selected icon to its original size
2017-07-31
Maida kowane alama da aka zaɓa zuwa girmarsa na ainihi
~
_File
2017-07-31
_Fayil
~
_Edit
2017-07-31
_Shirya
~
_View
2017-07-31
_Kallo
~
Connect to Server
2017-07-31
Yi Haɗi Zuwa Sava
~
Cut the selected text to the clipboard
2017-07-31
Yanke rubutun da aka zaɓa zuwa kilibodi
~
Copy the selected text to the clipboard
2017-07-31
Kwafe rubutun da aka zaɓa zuwa kilibodi
~
Paste the text stored on the clipboard
2017-07-31
Manna rubutun da aka adana kan kilibodi
~
Select all the text in a text field
2017-07-31
Zaɓi duk rubutun da ke cikin wani filin rubutu
~
Move _Up
2017-07-31
Gusa _Sama
~
The mime type of the file.
2017-07-31
Nau'in mime na fayil.
~
Deleting files
2017-07-31
Ana goge fayiloli
~
Whether to enable immediate deletion
2017-07-31
Ko za'a fara gogewa yanzu-yanzu
~
If set to true, then Nautilus will have a feature allowing you to delete a file immediately and in-place, instead of moving it to the trash. This feature can be dangerous, so use caution.
2017-07-31
Idan an shirya zuwa gaskiya, sannan Nautilus zai sami wata siffa da zai yarda ka goge wani fayil da gaggawa, kuma cikin-wurin, maimakon motsa shi zuwa kwandon shara. Wannan siffa zai iya zama mai haɗari, sabo da haka, yi a tsanke.
~
If true, files in new windows will be sorted in reverse order. ie, if sorted by name, then instead of sorting the files from "a" to "z", they will be sorted from "z" to "a"; if sorted by size, instead of being incrementally they will be sorted decrementally.
2017-07-31
In da gaske, za'a kasa fayiloli cikin sabobbin tagogi ta tsarin juyin waina. misali, idan an kasa su ta suna, maimakon a kasa fayilolin daga "a" zuwa "z", za'a kasa su daga "z" zuwa "a"; idan an kasa su ta girma, za'a kasa su ta ragewa maimakon ta ƙari.
~
If this is set to true, an icon linking to the trash will be put on the desktop.
2017-07-31
Idan an shirya zuwa gaske, za'a saka wata alama mai haɗa zuwa kwandon shara kan kwamfyutan tebur
~
Desktop trash icon name
2017-07-31
Sunan alamar kwandon sharan kwamfyutan tebur
~
This name can be set if you want a custom name for the trash icon on the desktop.
2017-07-31
Ana iya daidaita wannan suna idan kana son wani suna na ɗabi'a wa alamar kwandon shara kan kwamfyutan tebur.
~
_Bookmarks
2017-07-31
_Alamomi ga Shafuka
~
No bookmarks defined
2017-07-31
Babu alamomi ga shafuka da aka bayyana
~
Remove
2017-07-31
Cire
~
Re_versed Order
2017-07-31
Tsari ta Baya-Baya
~
Display icons in the opposite order
2017-07-31
Nuna alamomi cikin akasin tsarin
~
_Keep Aligned
2017-07-31
_Ajiye shi a Daidaice
~
Keep icons lined up on a grid
2017-07-31
Ajiye alamomi a jere kan wani grid
~
_Manually
2017-07-31
_Da Hannu
~
Leave icons wherever they are dropped
2017-07-31
Ka bar alamomi wurin da aka yar da su
~
By _Name
2017-07-31
Ta _Suna
~
Keep icons sorted by name in rows
2017-07-31
Kasa alamomi ta suna cikin layuka kwance
~
By _Size
2017-07-31
Ta _Girma
~
Keep icons sorted by size in rows
2017-07-31
Ka kasa alamomi ta girma cikin layuka kwance
~
By _Type
2017-07-31
Ta _Nau'i
~
Keep icons sorted by type in rows
2017-07-31
Ka kasa alamomi ta nau'i cikin layuka kwance
~
By Modification _Date
2017-07-31
Ta Kwanan Watan _Gyare-Gyare
~
Keep icons sorted by modification date in rows
2017-07-31
Ka kasa alamomi ta kwanan watan gyare-gyare cikin layuka kwance
~
C_onnect
2017-07-31
H_aɗa
~
E_mpty Trash
2017-07-31
Kwandon Shara M_ai Maras Komai
~
Restore Icons' Original Si_zes
2017-07-31
Maida Alamomi Gi_rmansu Na Ainihi
~
Restore Icon's Original Si_ze
2017-07-31
Maida Girmar Alama Zuwa na Ai_nihi
~
Change Desktop _Background
2017-07-31
Canza Bangon _Kwamfyutan Tebur
~
Show a window that lets you set your desktop background's pattern or color
2017-07-31
Nuna wani taga da ke yarda ka daidaita salo ko launin bangon kwamfyutan teburin ka
~
Reposition icons to better fit in the window and avoid overlapping
2017-07-31
Motsa alamomi don ka sami wurin da ya fi dace cikin tagan kuma ka hana su zoɓa
~
View _new folders using:
2017-07-31
Kalli _sabuwar shamis da :
~
_Arrange items:
2017-07-31
_Shirya abubuwa:
~
Show hidden and _backup files
2017-07-31
Nuna fayilolin da aka ɓoye _da masu goyon baya
~
Default _zoom level:
2017-07-31
Difwalt na _matsayin jawowa kusa ko nesa:
~
_Ask each time
2017-07-31
_Yi tambaya a ko wani lokaci