Translations by saudat mohammed

saudat mohammed has submitted the following strings to this translation. Contributions are visually coded: currently used translations, unreviewed suggestions, rejected suggestions.

150 of 221 results
~
frame geometry does not specify "%s" dimension
2009-02-10
jometiri ɗin firam bai ƙayyade girmar "%s"
~
Error was expected but none given
2009-02-10
Ana zaton kuskure amma babu wanda aka ba da
~
y value was %d, %d was expected
2009-02-10
kimar y shine %d, an yi zaton %d
~
Torn-off Menu
2009-02-10
Mazaɓen da Ake-Cire
~
position expression test returned FALSE but didn't set error
2009-02-10
an maida gwajin salon maganar wuri ƘARYA NE amma, bai daidaita kuren ba
~
Window Title Goes Here
2009-02-10
Sunan Taga Zai Zo Nan
~
x value was %d, %d was expected
2009-02-10
kimar x shine %d, an yi zaton %d
~
Error not expected but one was returned: %s
2009-02-10
Ba'a yi zaton kuskure ba amma an maida guda: %s
~
Dialog Box
2009-02-10
Akwatin Tattaunawa
~
Utility Palette
2009-02-10
Farentin Amfani
~
position expression test returned TRUE but set error
2009-02-10
an maida gwajin salon maganan wuri GASKE NE amma ya daidaita kure
~
Button layout test %d
2009-02-10
Gwajin tsarin maɓalli %d
~
"%s" is not a valid value for focus attribute
2009-02-10
"%s" ba wani kima mai inganci wa halin zura ido bane
~
Normal Title Font
2009-02-10
Nau'in Rubutun Suna na Kullum
~
%g milliseconds to draw one window frame
2009-02-10
%g millisakan da za'a ja firam guda na taga
~
Window type "%s" has already been assigned a style set
2009-02-10
An riga an raba wani tsarin salo ga nau'in taga "%s"
~
Large Title Font
2009-02-10
Nau'in Rubutun Suna mai Babba
~
Error %d was expected but %d given
2009-02-10
An yi zaton kuskuren %d amma an ba da %d
~
Fake menu item %d
2009-02-10
Abun mazaɓa na ƙarya %d
~
A style called "%s" has not been defined
2009-02-10
Ba'a bayyana wata salo mai suna "%s" ba
~
Border-only window
2009-02-10
Taga na gefe-kawai
~
This is a sample message in a sample dialog
2009-02-10
Wannan wani samfurin saƙo na cikin wani samfurin zauren akwatin bayani ne
~
Should not have "resize" attribute on <%s> element for maximized/shaded states
2009-02-10
Bai kamata ana da halin "sake girma" kan ƙanshi na <%s> wa halayen da aka faɗaɗa/inuwantar da
~
Small Title Font
2009-02-10
Nau'in Rubutun Suna mai Ƙarami
~
Distance "%s" is unknown
2009-02-10
Ba'a san nisan "%s" ba
~
Modal Dialog Box
2009-02-10
Akwatin Tattaunawa na Modal
~
The theme determines the appearance of window borders, titlebar, and so forth.
2009-02-10
Jigon na ƙudura surar gefen taga, layin suna, da kaza da kaza.
~
Invalid title scale "%s" (must be one of xx-small,x-small,small,medium,large,x-large,xx-large)
2009-02-10
Sikeli na suna mai maras inganci "%s" (ana so ya zama ɗaya cikin xx-ƙarami,x-ƙarami,ƙarami,madaidaici,babba,x-babba,xx-babba)
~
Border "%s" is unknown
2009-02-10
Ba'a san gefen "%s" ba
~
Loaded theme "%s" in %g seconds
2009-02-10
An loda jigon "%s" cikin %g sakan
~
Normal Application Window
2009-02-10
Tagan Shiryoyin Ayuka na Kullum
~
Bar
2009-02-10
Layi
~
Unknown style_set "%s" on <%s> element
2009-02-10
tsarin_salon da ba'a sani ba "%s" kan ƙanshin <%s>
~
Alpha must be between 0.0 (invisible) and 1.0 (fully opaque), was %g
2009-02-10
Ana so alfa ta tsaya tsakanin 0.0 (wanda ba ya ganuwa) da 1.0 (cikakken shirin opaque), shine %g
~
Boolean values must be "true" or "false" not "%s"
2009-02-10
Tilas ne kimar Bookean su zama na "gaske" ko "ƙarya" ba na "%s" ba
~
Unknown type "%s" on <%s> element
2009-02-10
Nau'in da ba'a sani ba "%s" kan ƙanshin <%s>
~
Could not parse "%s" as a floating point number
2009-02-10
An kasa yin parse "%s" kamar wata shirin lissafa da adana alƙalami
~
Button Layouts
2009-02-10
Tsarin Maɓallu
~
Failed to scan themes directory: %s
2009-02-10
An kasa sikan na gafakan jigo: %s
~
Current theme
2009-02-10
Jigo wanda ake kai yanzu
~
Aspect ratio "%s" is unknown
2009-02-10
Bambancin faɗi da tsayi "%s" da ba'a sani ba
~
"%s" is not a valid value for state attribute
2009-02-10
"%s" ba wata kima mai inganci wa halin matsayi bane
~
Could not parse "%s" as an integer
2009-02-10
An kasa parse ga "%s" kamar wata inteja
~
Attribute "%s" is invalid on <%s> element in this context
2009-02-10
Halin "%s" na da inganci kan <%s> ƙanshi na cikin wannan muhalli
~
Attribute "%s" repeated twice on the same <%s> element
2009-02-10
An maimaita halin "%s" sau biyu kan ƙanshi <%s> guda
~
"%s" is not a valid value for resize attribute
2009-02-10
"%s" ba wata kima mai inganci wa halin sake girma ba
~
Did not understand trailing characters "%s" in string "%s"
2009-02-10
Ba'a gane baƙaƙe masu bin juna na "%s" cikin jimlar "%s" ba
~
<%s> geometry "%s" has not been defined
2009-02-10
Ba'a bayyana <%s> jometiri "%s" ba
~
Usage: metacity-theme-viewer [THEMENAME]
2009-02-10
Amfani: mai kallon-jigon-metaciti [SUNANJIGO]
~
Unknown state "%s" for button
2009-02-10
Halin da ba'a sani ba na "%s" wa maɓalli