Translations by saudat mohammed

saudat mohammed has submitted the following strings to this translation. Contributions are visually coded: currently used translations, unreviewed suggestions, rejected suggestions.

101150 of 222 results
171.
right
2009-02-10
dama
172.
frame geometry does not specify "%s" dimension
2009-02-10
jometiri ɗin firam bai ƙayyade girmar "%s"
173.
frame geometry does not specify dimension "%s" for border "%s"
2009-02-10
jometiri na firam bai ƙayyade girmar "%s" wa gefen "%s"
174.
Button aspect ratio %g is not reasonable
2009-02-10
Maɓalli na gwada tsawo da faɗin %g ba mai hankali ba
175.
Frame geometry does not specify size of buttons
2009-02-10
Jometiri ɗin firam ba ya ƙayyade girmar maɓallu
176.
Gradients should have at least two colors
2009-02-10
Ana son grediyant ya ƙunsa da a ƙalla launuka guda biyu
180.
GTK color specification must have the state in brackets, e.g. gtk:fg[NORMAL] where NORMAL is the state; could not parse "%s"
2009-02-10
Tilas ne buƙatan launi na GTK ya ƙayyade halin cikin baka biyu, misali gtk:fg[NA KULLUM] inda NA KULLUM halinsa kenan; kuma an kasa yin parse ga "%s"
181.
GTK color specification must have a close bracket after the state, e.g. gtk:fg[NORMAL] where NORMAL is the state; could not parse "%s"
2009-02-10
Tilas ne buƙatan launi na GTK ya zaɓi wata rufaffiyar baka biyu bayan halin, misali, gtk:fg[NA KULLUM] inda NA KULLUM watau halinsa kenan; kuma an kasa yin parse ga "%s"
182.
Did not understand state "%s" in color specification
2009-02-10
An kasa fahimci halin "%s" cikin buƙatan launi
183.
Did not understand color component "%s" in color specification
2009-02-10
Ba'a gane da ruƙunin launi na "%s" wanda ke cikin buƙatan launi ba
184.
Blend format is "blend/bg_color/fg_color/alpha", "%s" does not fit the format
2009-02-10
Tsarin sajewa shine "blend/bg_color/fg_color/alpha", "%s" bai dace da tsarin ba
185.
Could not parse alpha value "%s" in blended color
2009-02-10
An kasa yin parse ga kimar alfa na "%s" cikin launin da aka saje
186.
Alpha value "%s" in blended color is not between 0.0 and 1.0
2009-02-10
Kimar alfa "%s" da ke cikin launin da aka saje bai tsakanin 0,0 da 1.0
187.
Shade format is "shade/base_color/factor", "%s" does not fit the format
2009-02-10
Tsarin inuwantarwa shine "shade/base_color/factor", "%s" bai dace da tsarin ba
188.
Could not parse shade factor "%s" in shaded color
2009-02-10
An kasa yin parse ga shade fakto na"%s" cikin launin da aka inuwantar da
189.
Shade factor "%s" in shaded color is negative
2009-02-10
Shade fakto "%s" wanda ke cikin launin da aka inuwantar da, korau ne
190.
Could not parse color "%s"
2009-02-10
An kasa yin parse ga launin "%s"
191.
Coordinate expression contains character '%s' which is not allowed
2009-02-10
Salon maganar ajiya na ƙunsa da baƙin '%s' wanda ba'a yarda ba
192.
Coordinate expression contains floating point number '%s' which could not be parsed
2009-02-10
Salon maganar ajiya na ƙunsa da tsarin adana lambobi na flotin point na '%s' da aka kasa yin parse
193.
Coordinate expression contains integer '%s' which could not be parsed
2009-02-10
Salon maganar ajiya na ƙunsa da inteja '%s' da aka kasa yin parse
194.
Coordinate expression contained unknown operator at the start of this text: "%s"
2009-02-10
Salon maganar ajiya na ƙunsa da afareta wanda ba'a sani ba a wajen fara wannan rubutu : "%s"
195.
Coordinate expression was empty or not understood
2009-02-10
Babu komai cikin salon maganar ajiya ko kuma ba'a gane shi ba
196.
Coordinate expression results in division by zero
2009-02-10
Salon maganar ajiya na bada sakammako cikin rabawa da sifiri
197.
Coordinate expression tries to use mod operator on a floating-point number
2009-02-10
Salon maganar ajiya na ƙoƙarin yin amfani da afaretar mod kan tsarin adana lambobi na flotin-point
198.
Coordinate expression has an operator "%s" where an operand was expected
2009-02-10
Salon maganar ajiya na da wata afareta "%s" inda aka saurari wani operand
199.
Coordinate expression had an operand where an operator was expected
2009-02-10
Salon maganar ajiya na da wani operand inda aka saurari wata afareta
200.
Coordinate expression ended with an operator instead of an operand
2009-02-10
Salon maganar ajiya ta ƙare da wata afareta maimakon wata operand
201.
Coordinate expression has operator "%c" following operator "%c" with no operand in between
2009-02-10
Salon maganar ajiya na da afaretar "%c" mai bin afaretar "%c" kuma babu wani operand tsakanin su
202.
Coordinate expression had unknown variable or constant "%s"
2009-02-10
Salon maganar ajiya na da veriyabur ko kwanstant wanda ba'a sani ba "%s"
204.
Coordinate expression had a close parenthesis with no open parenthesis
2009-02-10
Salon maganar ajiya na da wata rufaffiyar baka-biyu mai maras buɗaɗɗen baka-biyu
205.
Coordinate expression had an open parenthesis with no close parenthesis
2009-02-10
Salon maganar ajiya ta sami wata buɗaɗɗiyar baka biyu mai maras rufaffiyar baka biyu
206.
Coordinate expression doesn't seem to have any operators or operands
2009-02-10
Kamar salon maganar ajiya bai da wasu afareta ko operands
208.
<button function="%s" state="%s" draw_ops="whatever"/> must be specified for this frame style
2009-02-10
Tilas ne a ƙayyade <aikin maɓalli="%s" state="%s" duro_ops="komene ne"/> wa wannan salon firam
209.
Missing <frame state="%s" resize="%s" focus="%s" style="whatever"/>
2009-02-10
Wanda ya ɓata <halin firam="%s" sake girma="%s" zura ido="%s" salo="komene ne"/>
210.
Failed to load theme "%s": %s
2009-02-10
An kasa loda jigon "%s": %s
211.
No <%s> set for theme "%s"
2009-02-10
Babu <%s> tsari wa jigon "%s"
212.
No frame style set for window type "%s" in theme "%s", add a <window type="%s" style_set="whatever"/> element
2009-02-10
Babu salon firam da aka daidaita wa nau'in taga "%s" cikin jigon "%s", ƙara wata ƙanshi na <nau'in taga="%s" salon_daidaita="komene ne"/>
213.
User-defined constants must begin with a capital letter; "%s" does not
2009-02-10
Tilas ne babbaƙu wanda mai amfani da-ya bayyana, su fara da baƙi babba; "%s" bai yi
214.
Constant "%s" has already been defined
2009-02-10
An riga an bayyana babbƙu na "%s"
215.
No "%s" attribute on element <%s>
2009-02-10
Babu halin "%s" kan ƙanshin <%s>
216.
Line %d character %d: %s
2009-02-10
Layi %d baƙi %d: %s
217.
Attribute "%s" repeated twice on the same <%s> element
2009-02-10
An maimaita halin "%s" sau biyu kan ƙanshi <%s> guda
218.
Attribute "%s" is invalid on <%s> element in this context
2009-02-10
Halin "%s" na da inganci kan <%s> ƙanshi na cikin wannan muhalli
219.
Could not parse "%s" as an integer
2009-02-10
An kasa parse ga "%s" kamar wata inteja
220.
Did not understand trailing characters "%s" in string "%s"
2009-02-10
Ba'a gane baƙaƙe masu bin juna na "%s" cikin jimlar "%s" ba
221.
Integer %ld must be positive
2009-02-10
Tilas ne inteja na %ld ya zama tabbatacce
222.
Integer %ld is too large, current max is %d
2009-02-10
Inteja %ld ya yi girma ainun, iyakan da ake buƙata yanzu shine %d
223.
Could not parse "%s" as a floating point number
2009-02-10
An kasa yin parse "%s" kamar wata shirin lissafa da adana alƙalami
224.
Boolean values must be "true" or "false" not "%s"
2009-02-10
Tilas ne kimar Bookean su zama na "gaske" ko "ƙarya" ba na "%s" ba
225.
Angle must be between 0.0 and 360.0, was %g
2009-02-10
Ana son kusurwa ta tsaya tsakanin 0.0 da 360.0, shine %g