Translations by saudat mohammed

saudat mohammed has submitted the following strings to this translation. Contributions are visually coded: currently used translations, unreviewed suggestions, rejected suggestions.

101150 of 308 results
441.
This name can be set if you want a custom name for the home icon on the desktop.
2017-07-31
Ana iya daidaita wannan sunan idan kana son wani suna na ɗabi'a wa alamar gida a kan kwamfyutan tebur.
442.
Desktop trash icon name
2017-07-31
Sunan alamar kwandon sharan kwamfyutan tebur
443.
This name can be set if you want a custom name for the trash icon on the desktop.
2017-07-31
Ana iya daidaita wannan suna idan kana son wani suna na ɗabi'a wa alamar kwandon shara kan kwamfyutan tebur.
453.
Width of the side pane
2017-07-31
Faɗi na layin gefe
454.
The default width of the side pane in new windows.
2017-07-31
Faɗin difwalt na layin gefen cikin sabobbin tagogi.
455.
Show location bar in new windows
2017-07-31
Nuna layin wuri cikin sabobbin tagogi
456.
If set to true, newly opened windows will have the location bar visible.
2017-07-31
Idan an shirya zuwa na gaske, za'a samu ganin layin wuri na sabobbin tagogi da buɗe.
457.
Show side pane in new windows
2017-07-31
Nuna layin gefe cikin sabobbin tagogi
458.
If set to true, newly opened windows will have the side pane visible.
2017-07-31
Idan an shirya zuwa gaske, za'a samu ganin layin gefe na sabobbin tagogi da aka buɗe.
470.
Perform a quick set of self-check tests.
2017-07-31
Ka gwada wani jeri na jarraba-kanka mai sauri.
471.
Create the initial window with the given geometry.
2017-07-31
Ka ƙiƙiro taga na farko da gometiri da aka bayar.
472.
GEOMETRY
2017-07-31
JOMETIRI
475.
Only create windows for explicitly specified URIs.
2017-07-31
Ka ƙiƙiro tagogi wa URIs da aka ƙayyade ɓaro-ɓaro kawai.
478.
Quit Nautilus.
2017-07-31
Daina Nautilus.
482.
There was an error displaying help: %s
2017-07-31
An sami kuskure wajen nuna taimako: %s
485.
_Bookmarks
2017-07-31
_Alamomi ga Shafuka
486.
Prefere_nces
2017-07-31
Fifi_ko
487.
_Help
2017-07-31
_Taimako
488.
_About
2017-07-31
_Game da
495.
_Run
2017-07-31
_Tafiyar da
496.
No bookmarks defined
2017-07-31
Babu alamomi ga shafuka da aka bayyana
498.
Remove
2017-07-31
Cire
503.
Re_versed Order
2017-07-31
Tsari ta Baya-Baya
504.
Display icons in the opposite order
2017-07-31
Nuna alamomi cikin akasin tsarin
505.
_Keep Aligned
2017-07-31
_Ajiye shi a Daidaice
506.
Keep icons lined up on a grid
2017-07-31
Ajiye alamomi a jere kan wani grid
507.
_Manually
2017-07-31
_Da Hannu
508.
Leave icons wherever they are dropped
2017-07-31
Ka bar alamomi wurin da aka yar da su
509.
By _Name
2017-07-31
Ta _Suna
510.
Keep icons sorted by name in rows
2017-07-31
Kasa alamomi ta suna cikin layuka kwance
511.
By _Size
2017-07-31
Ta _Girma
512.
Keep icons sorted by size in rows
2017-07-31
Ka kasa alamomi ta girma cikin layuka kwance
513.
By _Type
2017-07-31
Ta _Nau'i
514.
Keep icons sorted by type in rows
2017-07-31
Ka kasa alamomi ta nau'i cikin layuka kwance
515.
By Modification _Date
2017-07-31
Ta Kwanan Watan _Gyare-Gyare
516.
Keep icons sorted by modification date in rows
2017-07-31
Ka kasa alamomi ta kwanan watan gyare-gyare cikin layuka kwance
523.
Icon View
2017-07-31
Kallo na Alama
535.
C_onnect
2017-07-31
H_aɗa
536.
E_mpty Trash
2017-07-31
Kwandon Shara M_ai Maras Komai
537.
Restore Icons' Original Si_zes
2017-07-31
Maida Alamomi Gi_rmansu Na Ainihi
538.
Restore Icon's Original Si_ze
2017-07-31
Maida Girmar Alama Zuwa na Ai_nihi
539.
Change Desktop _Background
2017-07-31
Canza Bangon _Kwamfyutan Tebur
540.
Show a window that lets you set your desktop background's pattern or color
2017-07-31
Nuna wani taga da ke yarda ka daidaita salo ko launin bangon kwamfyutan teburin ka
541.
Empty Trash
2017-07-31
Kwandon Shara Mai Maras Komai
542.
Delete all items in the Trash
2017-07-31
Goge duk abubuwa masu cikin Kwandon Sharan
544.
Reposition icons to better fit in the window and avoid overlapping
2017-07-31
Motsa alamomi don ka sami wurin da ya fi dace cikin tagan kuma ka hana su zoɓa
547.
Restore each selected icon to its original size
2017-07-31
Maida kowane alama da aka zaɓa zuwa girmarsa na ainihi
548.
Comment
2017-07-31
Tsokaci
549.
URL
2017-07-31
URL
550.
Description
2017-07-31
Kwatanci