Translations by saudat mohammed

saudat mohammed has submitted the following strings to this translation. Contributions are visually coded: currently used translations, unreviewed suggestions, rejected suggestions.

251300 of 308 results
817.
Choose a program with which to open the selected item
2017-07-31
Zaɓi wani shiri wanda za'a buɗe abun da aka zaɓa da shi
819.
View or modify the properties of each selected item
2017-07-31
Ka kalli ko yi gyare-gyare ga furofati na kowane abu da aka zaɓa
821.
Create a new empty folder inside this folder
2017-07-31
Ka ƙiƙiro wata sabuwar shamis mai maras komai cikin wannan shamis
826.
Open the selected item in this window
2017-07-31
Buɗe abun da aka zaɓa cikin wannan taga
829.
Open in Navigation Window
2017-07-31
Buɗe cikin Tagan Neman Hanya
830.
Open each selected item in a navigation window
2017-07-31
Buɗe kowacce abu da aka zaɓa cikin wani taga mai neman hanya
834.
Choose another application with which to open the selected item
2017-07-31
Zaɓi wata shirin ayuka daban wanda za'a buɗe abun da aka zaɓa da shi
836.
_Open Scripts Folder
2017-07-31
_Buɗe Shamis na Skrifts
837.
Show the folder containing the scripts that appear in this menu
2017-07-31
Nuna shamis mai ƙunsa da skrifts masu nunawa cikin wannan mazaɓa
847.
Select all items in this window
2017-07-31
Zaɓi duk abubuwa masu cikin wannan taga
849.
Select items in this window matching a given pattern
2017-07-31
Zaɓi abubuwa masu cikin wannan taga wanda suka dace da salon da aka ƙayyade
853.
Create a symbolic link for each selected item
2017-07-31
Ka ƙiƙiro wani mahaɗi mai wakilci kowacca abu da aka zaɓa
855.
Rename selected item
2017-07-31
Sake sunan abun da aka zaɓa
858.
Move each selected item to the Trash
2017-07-31
Motsa kowane abu da aka zaɓa zuwa Kwandon Sharar
859.
Delete each selected item, without moving to the Trash
2017-07-31
Goge kowane abu da aka zaɓa, ba sai an motsa shi zuwa Kwandon Shara ba
861.
_Undo
2017-07-31
_Warware
865.
Reset View to _Defaults
2017-07-31
Sake daidaita Kallo Zuwa _Difwalt
866.
Reset sorting order and zoom level to match preferences for this view
2017-07-31
Sake daidaita tsarin kasawa da matsayin jawowa kusa da nesa, don ya dace da fifiko na wannan kallo
868.
Mount the selected volume
2017-07-31
Yi maunt ga ƙarfin muryar da aka zaɓa
870.
Unmount the selected volume
2017-07-31
Cire maunt ga ƙarfin muryar da aka zaɓa
871.
_Eject
2017-07-31
_Fid da
872.
Eject the selected volume
2017-07-31
Fid da ƙarfin muryar da aka zaɓa
875.
_Stop
2017-07-31
_Tsai da
884.
Open File and Close window
2017-07-31
Buɗe Fayil kuma ka Rufe taga
902.
Show _Hidden Files
2017-07-31
Nuna _Fayilolin da aka Ɓoye
905.
_Scripts
2017-07-31
_Skrifts
920.
_Connect
2017-07-31
_Haɗi
954.
Delete all selected items permanently
2017-07-31
Goge duk abubuwa da aka zaɓa dindindin
958.
Drag and drop is not supported.
2017-07-31
Ba'a goyi bayan shirin ja da yar da ba.
959.
Drag and drop is only supported on local file systems.
2017-07-31
Ana goyoi bayan shirin ja da yar da kawai kan tsarin fayiloli na cikin na'ura.
960.
An invalid drag type was used.
2017-07-31
An yi amfani da wata irin ja mai maras inganci.
963.
_Properties
2017-07-31
_Furofati
970.
translator-credits
2017-07-31
yabon-mai fassara
971.
_File
2017-07-31
_Fayil
972.
_Edit
2017-07-31
_Shirya
973.
_View
2017-07-31
_Kallo
975.
_Close
2017-07-31
_Rufe
976.
Close this folder
2017-07-31
Rufe wannan shamis
977.
Edit Nautilus preferences
2017-07-31
Shirya fifikon Nautilus
978.
Open _Parent
2017-07-31
Buɗe _Uwar
979.
Open the parent folder
2017-07-31
Buɗe Uwar shamis
981.
_Reload
2017-07-31
_Sake lodi
984.
Display Nautilus help
2017-07-31
Nuna taimakon Nautilus
993.
Display credits for the creators of Nautilus
2017-07-31
Nuna yabo wa waɗanɗa suka ƙiƙiro Nautilus
994.
Zoom _In
2017-07-31
Ja _Kusa
996.
Zoom _Out
2017-07-31
Ja _Nesa
998.
Normal Si_ze
2017-07-31
Gir_ma na Kullum
1001.
_Home
2017-07-31
_Gida
1002.
Open another Nautilus window for the displayed location
2017-07-31
Buɗe wata taga na Nautilus wa wurin da aka nuna
1005.
Close _All Windows
2017-07-31
Rufe _Duk Tagogi