Translations by saudat mohammed

saudat mohammed has submitted the following strings to this translation. Contributions are visually coded: currently used translations, unreviewed suggestions, rejected suggestions.

150 of 294 results
~
Error setting name for workspace %d to "%s": %s
2009-05-14
Kuskure wajen daidaita suna wa filin aikin %d zuwa "%s": %s
~
The screenshot command
2009-02-10
Umarnin hoton fuskar kwamfyuta
~
Tells Metacity how to implement the visual indication that the system bell or another application 'bell' indicator has been rung. Currently there are two valid values, "fullscreen", which causes a fullscreen white-black flash, and "frame_flash" which causes the titlebar of the application which sent the bell signal to flash. If the application which sent the bell is unknown (as is usually the case for the default "system beep"), the currently focused window's titlebar is flashed.
2009-02-10
Yana gaya wa Metaciti yanda yakamata ya aiwatar da indiketa wanda ana gani, mai nuna cewa an danna ƙararrawar na'ura ko kuma an danna wata indiketa na shirin ayuka 'ƙararrawa' daban. A yanzu, akwai kima guda biyu masu inganci, "cikakkenfuska", mai jawo wata filash mai fari-baƙi ga cikakken fuska, da kuma "filash na_firam" da ke sa layin sunan shirin ayuka, wanda ya aika da alamar ƙararrawa ya yi filash. Idan ba'a san da shirin ayuka wanda ya aika da ƙararrawar ba (yawanci matsalar da ke shafi difwalt "ƙarar na'ura"), layin sunan taga da aka zura wa ido a lokacin zai yi filash.
~
Take a screenshot
2009-02-10
Ka ɗau wani hoton fuskar kwamfyuta
~
The name of a workspace.
2009-02-10
Sunan wata filin aiki.
~
Move window to workspace 6
2009-02-10
Motsa taga zuwa filin aiki 6
~
The /apps/metacity/global_keybindings/run_command_N keys define keybindings that correspond to these commands. Pressing the keybinding for run_command_N will execute command_N.
2009-02-10
Wannan /apps/metacity/global_keybindings/run_command_N keys na bayyana kibaindin da suka dace da waɗannan umarnai. Idan an danna kibaindin wa tafiyar da_umarnin_N, zai zartar da umarnin_N.
~
The /apps/metacity/global_keybindings/run_command_screenshot key defines a keybinding which causes the command specified by this setting to be invoked.
2009-02-10
Wannan /apps/metacity/global_keybindings/run_command_screenshot key na bayyana kibaindin da ke sa a kira umarnin da wannan kewaye ke ƙayyade.
~
Switch to workspace 6
2009-02-10
Sauya zuwa filin aiki 6
~
Name of workspace
2009-02-10
Sunan filin aiki
~
Switch to workspace 9
2009-02-10
Sauya zuwa filin aiki 9
~
The keybinding that runs the correspondingly-numbered command in /apps/metacity/keybinding_commands The format looks like "<Control>a" or "<Shift><Alt>F1". The parser is fairly liberal and allows lower or upper case, and also abbreviations such as "<Ctl>" and "<Ctrl>". If you set the option to the special string "disabled", then there will be no keybinding for this action.
2009-02-10
Kibaindin da ke tafiyar da umarnin da alƙalaminsu-suka dace cikin /apps/metacity/keybinding_commands. Tsarin na kama da "<Control>a" ko "<Shift><Alt>F1". Parser ɗin na da ɗan sassauci kuma yana yarda da baƙaƙƙe masu kanana da babba, da kuma taƙaitaccen sunaye kamar "<Ctl>" da "<Ctrl>". Idan ka daidaita zaɓen zuwa jumla mai musamman na "an kashe", to ba za'a sami wata kibaindin wa wannan aikin ba.
~
Move window to workspace 12
2009-02-10
Motsa taga zuwa filin aiki 12
~
Determines whether applications or the system can generate audible 'beeps'; may be used in conjunction with 'visual bell' to allow silent 'beeps'.
2009-02-10
Yana ƙudura ko da shirin ayuka ko kuma na'urar zai iya bada 'ƙara' da za'a iya ji; ko kuma wanda za'a iya amfani da tare da 'ƙararrawar da ake gani' don ya yarda da 'ƙaran' mai shiru.
~
The /apps/metacity/global_keybindings/run_command_window_screenshot key defines a keybinding which causes the command specified by this setting to be invoked.
2009-02-10
Wannan /apps/metacity/global_keybindings/run_command_window_screenshot key na ƙayyade wata kibaindin da ke sa a ƙira umarnin da wannan kewaye ta ƙayyade.
~
Switch to workspace 10
2009-02-10
Sauya zuwa filin aiki 10
~
Switch to workspace 5
2009-02-10
Sauya zuwa filin aiki 5
~
Take a screenshot of a window
2009-02-10
Ka ɗau wani hoto na taga
~
Switch to workspace 12
2009-02-10
Sauya zuwa filin aiki 12
~
Run a defined command
2009-02-10
A tafiyar da wata umarnin a bayyane
~
Enable Visual Bell
2009-02-10
Fara Ƙararrawa na Gani
~
Move window to workspace 5
2009-02-10
Motsa taga zuwa filin aiki 5
~
Switch to workspace 7
2009-02-10
Sauya zuwa filin aiki 7
~
Automatically raises the focused window
2009-02-10
Yana ɗaga tagan da aka zura wa ido farat ɗaya
~
Number of workspaces
2009-02-10
Yawan filayen aiki
~
System Bell is Audible
2009-02-10
Ana Jin Ƙararrawar Na'ura
~
Move window to workspace 11
2009-02-10
Motsa taga zuwa filin aiki 11
~
Move window to workspace 10
2009-02-10
Motsa taga zuwa filin aiki 10
~
No command %d has been defined.
2009-02-10
Babu wata umarni na %d a bayyane.
~
Current theme
2009-02-10
Jigo wanda ake kai yanzu
~
The theme determines the appearance of window borders, titlebar, and so forth.
2009-02-10
Jigon na ƙudura surar gefen taga, layin suna, da kaza da kaza.
~
Switch to workspace 8
2009-02-10
Sauya zuwa filin aiki 8
~
No terminal command has been defined.
2009-02-10
Babu umarnin tasha a bayyane.
~
Move window to workspace 8
2009-02-10
Motsa taga zuwa filin aiki 8
~
Modifier to use for modified window click actions
2009-02-10
Shirin Gyare-Gyare da za'a yi amfani da wa ayukan danne-dannen tagan da aka yi wa gyare-gyare
~
Move window to workspace 9
2009-02-10
Motsa taga zuwa filin aiki 9
~
GConf key '%s' is set to an invalid value
2009-02-10
An daidaita maɓallin GConf '%s' zuwa wani kima mai maras inganci
~
Action on title bar double-click
2009-02-10
Aiki idan an danna layin suna sau-biyu
~
GConf key "%s" is set to an invalid type
2009-02-10
An daidaita maɓallin GConf "%s" zuwa wata nau'i mai maras inganci
~
Move window to workspace 7
2009-02-10
Motsa taga zuwa filin aiki 7
~
Switch to workspace 11
2009-02-10
Sauya zuwa filin aiki 11
~
If true, ignore the titlebar_font option, and use the standard application font for window titles.
2009-02-10
In da gaske, sai ka ƙyale zaɓe na nau'in rubutun_layinsuna, kuma ka yi amfani da daidaitacciyar nau'in rubutu na shiryoyin ayuka wa sunayen taga.
~
Could not parse font description "%s" from GConf key %s
2009-02-10
An kasa yin parse ga kwatancin nau'in rubutu "%s" daga maɓallin GConf %s
~
Disable misfeatures that are required by old or broken applications
2009-02-10
Ka kashe misfeature wanda tsohon shiryoyin ayuka ko shiryoyin ayuka wanda aka karya ke buƙata
~
Delay in milliseconds for the auto raise option
2009-02-10
Jinkiri cikin millisakan wa zaɓe na ɗagawa farat ɗaya
~
Arrangement of buttons on the titlebar
2009-02-10
Tsarin maɓallu kan layin suna
~
Error setting number of workspaces to %d: %s
2009-02-10
Kuskure wajen shirya yawan filayen aiki zuwa %d: %s
~
Commands to run in response to keybindings
2009-02-10
Umarnai da za'a tafiyar da cikin ba da amsa zuwa kibaindin
~
/Windows/_Top dock
2009-02-10
/Windows/_Top dock
~
(Not implemented) Navigation works in terms of applications not windows
2009-02-10
(Ba'a zartar da shi ba) Neman hanya na aiki game da shirin ayuka, bada taga ba