Translations by saudat mohammed

saudat mohammed has submitted the following strings to this translation. Contributions are visually coded: currently used translations, unreviewed suggestions, rejected suggestions.

150 of 721 results
~
No other applications are available to view this file. If you copy this file onto your computer, you may be able to open it.
2017-07-31
Babu wasu shiryoyin ayuka nan wanda za'a iya ganin wannan fayil da su. Wata kila za ka iya buɗe shi, idan ka kwafe wannan fayil zuwa kan kwamfyutan ka.
~
Empty all of the items from the trash?
2017-07-31
Zub da duk abubuwa daga kwandon sharan?
~
Open with Other _Application...
2017-07-31
Buɗe da Waccan _Shirin Ayuka...
~
If you choose to empty the trash, all items in it will be permanently lost. Please note that you can also delete them separately.
2017-07-31
In ka zaɓi zaka zub da kwandon sharan, to, za ka rasa duk abubuwa da ke ciki har abada. Don Allah ka lura cewa za ka iya goge su ɗaɗɗaya.
~
No other actions are available to view this file. If you copy this file onto your computer, you may be able to open it.
2017-07-31
Babu wasu ayuka nan na kallon wannan fayil. Wata kila za ka iya buɗe shi, idan ka kwafe wannan fayil zuwa kan kwamfyutan ka.
~
Open with %s
2017-07-31
Buɗe da %s
~
Clean _Up by Name
2017-07-31
Share _ta Suna
~
Make the selected icon stretchable
2017-07-31
Ka maida alamar da aka zaɓa zuwa wanda ana iya miƙawa
15.
Apparition
2017-07-31
Apparishan
16.
Azul
2017-07-31
Azul
17.
Black
2017-07-31
Baƙi
18.
Blue Ridge
2017-07-31
Kunya mai Shuɗi
19.
Blue Rough
2017-07-31
Shuɗi mai Kaushi
20.
Blue Type
2017-07-31
Irin Shuɗi
21.
Brushed Metal
2017-07-31
Ƙarfe da Aka Goge
22.
Bubble Gum
2017-07-31
Cingam
23.
Burlap
2017-07-31
Burlap
24.
C_olors
2017-07-31
L_aunuka
25.
Camouflage
2017-07-31
Kamoflaj
26.
Chalk
2017-07-31
Alli
27.
Charcoal
2017-07-31
Gawayi
28.
Concrete
2017-07-31
Kankare
29.
Cork
2017-07-31
Kork
30.
Countertop
2017-07-31
Saman kanta
31.
Danube
2017-07-31
Danube
32.
Dark Cork
2017-07-31
Kork mai Duhu
33.
Dark GNOME
2017-07-31
GNOME mai Duhu
34.
Deep Teal
2017-07-31
Teal mai Zurfi
35.
Dots
2017-07-31
Ɗige-ɗige
36.
Drag a color to an object to change it to that color
2017-07-31
Ja wani launi cikin wani abu don ya canza abun zuwa launinsa
37.
Drag a pattern tile to an object to change it
2017-07-31
Ja wani tayil na siga zuwa wani abu don ka canza shi
38.
Drag an emblem to an object to add it to the object
2017-07-31
Ja wata tambari zuwa wani abu don ya haɗa shi cikin abun
39.
Eclipse
2017-07-31
Husufi
40.
Envy
2017-07-31
Kishi
41.
Erase
2017-07-31
Goge
42.
Fibers
2017-07-31
Faiba
43.
Fire Engine
2017-07-31
Ingin ɗin Wuta
44.
Fleur De Lis
2017-07-31
Fleur De Lis
45.
Floral
2017-07-31
Fure
46.
Fossil
2017-07-31
Fossil
47.
GNOME
2017-07-31
GNOME
48.
Granite
2017-07-31
Dutse
49.
Grapefruit
2017-07-31
Garehul
50.
Green Weave
2017-07-31
Sāƙā̀ mai Kore
51.
Ice
2017-07-31
Ƙanƙara
52.
Indigo
2017-07-31
Shuni
53.
Leaf
2017-07-31
Ganye
54.
Lemon
2017-07-31
Lemun Tsami
55.
Mango
2017-07-31
Mangwaro
56.
Manila Paper
2017-07-31
Takardar Manila