Translations by saudat mohammed

saudat mohammed has submitted the following strings to this translation. Contributions are visually coded: currently used translations, unreviewed suggestions, rejected suggestions.

201249 of 249 results
296.
"%s" is not a valid value for state attribute
2010-07-16
"%s" ba wata kima mai inganci wa halin matsayi bane
297.
A style called "%s" has not been defined
2010-07-16
Ba'a bayyana wata salo mai suna "%s" ba
298.
"%s" is not a valid value for resize attribute
2010-07-16
"%s" ba wata kima mai inganci wa halin sake girma ba
299.
Should not have "resize" attribute on <%s> element for maximized/shaded states
2010-07-16
Bai kamata ana da halin "sake girma" kan ƙanshi na <%s> wa halayen da aka faɗaɗa/inuwantar da
301.
Style has already been specified for state %s resize %s focus %s
2010-07-16
An riga an ƙayyade salo wa halin %s sake girma %s zura ido %s
302.
Style has already been specified for state %s focus %s
2010-07-16
An riga an ƙayyade salo wa halin %s zura ido %s
303.
Can't have a two draw_ops for a <piece> element (theme specified a draw_ops attribute and also a <draw_ops> element, or specified two elements)
2010-07-16
Ba za'a iya sami duro_ops guda biyu wa wani <gutsuren> ƙanshi ba (jigon ya ƙayyade wani halin duro_ops da kuma wani ƙanshi na <duro_ops>, ko kuma ya ƙayyade ƙanshi guda biyu)
304.
Can't have a two draw_ops for a <button> element (theme specified a draw_ops attribute and also a <draw_ops> element, or specified two elements)
2010-07-16
Ba za'a iya sami duro_ops guda biyu wa wani <maɓallin> ƙanshi ba (jigon ya ƙayyade wani halin duro_ops da kuma wata ƙanshi na <duro_ops>, ko kuma ya ƙayyade ƙanshi guda biyu)
305.
Can't have a two draw_ops for a <menu_icon> element (theme specified a draw_ops attribute and also a <draw_ops> element, or specified two elements)
2010-07-16
Ba za'a iya sami wani duro_ops wa wani ƙanshi na <alamar_mazaɓa> ba (jigon ya ƙayyade wani halin duro_ops da kuma wani ƙanshi na <duro_ops>, ko kuma ya ƙayyade ƙanshi guda biyu)
309.
Outermost element in theme must be <metacity_theme> not <%s>
2010-07-16
Tilas ne ƙanshi na waje cikin jigon ya zama <jigon_metacity> ba <%s> ba
310.
Element <%s> is not allowed inside a name/author/date/description element
2010-07-16
Ba'a yarda da ƙanshi na <%s> cikin wani ƙanshi na name/author/date/description ba
311.
Element <%s> is not allowed inside a <constant> element
2010-07-16
Ba'a yarda da ƙanshi na <%s> cikin wani ƙanshi na <kullum> ba
312.
Element <%s> is not allowed inside a distance/border/aspect_ratio element
2010-07-16
Ba'a yarda da ƙanshi na <%s> cikin wani ƙanshi na distance/border/aspect_ratio ba
313.
Element <%s> is not allowed inside a draw operation element
2010-07-16
Ba'a yarda da ƙanshi na <%s> cikin ƙanshi na wani aikin duro ba
314.
Element <%s> is not allowed inside a <%s> element
2010-07-16
Ba'a yarda da ƙanshi na <%s> cikin wani ƙanshi na <%s> ba
315.
No draw_ops provided for frame piece
2010-07-16
Babu duro_ops da aka samar wa gutsuren firam
316.
No draw_ops provided for button
2010-07-16
Babu duro_ops da aka samar wa maɓalli
317.
No text is allowed inside element <%s>
2010-07-16
Ba'a yarda da rubutu cikin ƙanshi na <%s> ba
331.
Open another one of these windows
2010-07-16
Buɗe wani na waɗannan tagogi
332.
This is a demo button with an 'open' icon
2010-07-16
Wannan wani maɓalli na gwaji ne mai alamar 'buɗe'
333.
This is a demo button with a 'quit' icon
2010-07-16
Wannan wani maɓalli na gwaji ne mai alamar 'daina'
334.
This is a sample message in a sample dialog
2010-07-16
Wannan wani samfurin saƙo na cikin wani samfurin zauren akwatin bayani ne
335.
Fake menu item %d
2010-07-16
Abun mazaɓa na ƙarya %d
336.
Border-only window
2010-07-16
Taga na gefe-kawai
337.
Bar
2010-07-16
Layi
338.
Normal Application Window
2010-07-16
Tagan Shiryoyin Ayuka na Kullum
339.
Dialog Box
2010-07-16
Akwatin Tattaunawa
340.
Modal Dialog Box
2010-07-16
Akwatin Tattaunawa na Modal
341.
Utility Palette
2010-07-16
Farentin Amfani
342.
Torn-off Menu
2010-07-16
Mazaɓen da Ake-Cire
343.
Border
2010-07-16
Gefe
344.
Button layout test %d
2010-07-16
Gwajin tsarin maɓalli %d
345.
%g milliseconds to draw one window frame
2010-07-16
%g millisakan da za'a ja firam guda na taga
346.
Usage: metacity-theme-viewer [THEMENAME]
2010-07-16
Amfani: mai kallon-jigon-metaciti [SUNANJIGO]
347.
Error loading theme: %s
2010-07-16
Kuskure wajen loda jigo: %s
348.
Loaded theme "%s" in %g seconds
2010-07-16
An loda jigon "%s" cikin %g sakan
349.
Normal Title Font
2010-07-16
Nau'in Rubutun Suna na Kullum
350.
Small Title Font
2010-07-16
Nau'in Rubutun Suna mai Ƙarami
351.
Large Title Font
2010-07-16
Nau'in Rubutun Suna mai Babba
352.
Button Layouts
2010-07-16
Tsarin Maɓallu
353.
Benchmark
2010-07-16
Bancmak
354.
Window Title Goes Here
2010-07-16
Sunan Taga Zai Zo Nan
356.
position expression test returned TRUE but set error
2010-07-16
an maida gwajin salon maganan wuri GASKE NE amma ya daidaita kure
357.
position expression test returned FALSE but didn't set error
2010-07-16
an maida gwajin salon maganar wuri ƘARYA NE amma, bai daidaita kuren ba
358.
Error was expected but none given
2010-07-16
Ana zaton kuskure amma babu wanda aka ba da
359.
Error %d was expected but %d given
2010-07-16
An yi zaton kuskuren %d amma an ba da %d
360.
Error not expected but one was returned: %s
2010-07-16
Ba'a yi zaton kuskure ba amma an maida guda: %s
361.
x value was %d, %d was expected
2010-07-16
kimar x shine %d, an yi zaton %d
362.
y value was %d, %d was expected
2010-07-16
kimar y shine %d, an yi zaton %d