Translations by saudat mohammed

saudat mohammed has submitted the following strings to this translation. Contributions are visually coded: currently used translations, unreviewed suggestions, rejected suggestions.

150 of 249 results
6.
_Force Quit
2010-07-16
_Daina da Ƙarfi
8.
Failed to open X Window System display '%s'
2010-07-16
An kasa buɗe shirin nuna Na'urar Tagan X na '%s'
9.
Lost connection to the display '%s'; most likely the X server was shut down or you killed/destroyed the window manager.
2010-07-16
An ɓatar da haɗi zuwa shirin nunawa '%s'; Wata ƙila an rufe X sava ko kuma ka kashe/halaƙar da manajan tagan.
10.
Fatal IO error %d (%s) on display '%s'.
2010-07-16
Mumunan kuskure na IO %d (%s) da ake nuna kan '%s'.
11.
Some other program is already using the key %s with modifiers %x as a binding
2010-07-16
Wata shiri daban na amfani da maɓallin %s tare da masu gyare-gyare %x kamar wata baindin
13.
No command %d has been defined.
2010-07-16
Babu wata umarni na %d a bayyane.
14.
No terminal command has been defined.
2010-07-16
Babu umarnin tasha a bayyane.
32.
Failed to scan themes directory: %s
2010-07-16
An kasa sikan na gafakan jigo: %s
34.
Failed to restart: %s
2010-07-16
An kasa sake fara shi: %s
35.
GConf key '%s' is set to an invalid value
2010-07-16
An daidaita maɓallin GConf '%s' zuwa wani kima mai maras inganci
37.
GConf key "%s" is set to an invalid type
2010-07-16
An daidaita maɓallin GConf "%s" zuwa wata nau'i mai maras inganci
40.
Workarounds for broken applications disabled. Some applications may not behave properly.
2010-07-16
An kashe byfass wa shiryoyin ayuka a ƙarye. Wasu shiryoyin ayuka ba za su nuna hali mai daidai ba.
41.
Could not parse font description "%s" from GConf key %s
2010-07-16
An kasa yin parse ga kwatancin nau'in rubutu "%s" daga maɓallin GConf %s
42.
"%s" found in configuration database is not a valid value for mouse button modifier
2010-07-16
"%s" da aka samu cikin rumbun bayani na canza tsari, ba wata kima mai inganci wa mai gyaren maɓallin linzami ba
43.
Error setting number of workspaces to %d: %s
2010-07-16
Kuskure wajen shirya yawan filayen aiki zuwa %d: %s
44.
Workspace %d
2010-07-16
Filin aiki %d
45.
"%s" found in configuration database is not a valid value for keybinding "%s"
2010-07-16
"%s" da aka samu cikin rumbun bayanin canza tsari bai da kima mai inganci wa kibaindin "%s"
46.
Error setting name for workspace %d to "%s": %s
2010-07-16
Kuskure wajen daidaita suna wa filin aikin %d zuwa "%s": %s
51.
Screen %d on display '%s' is invalid
2010-07-16
Fuskar kwamfyuta %d da ake nuna '%s' bai da inganci
52.
Screen %d on display "%s" already has a window manager; try using the --replace option to replace the current window manager.
2010-07-16
Fuskar kwamfyuta %d da ake nuna "%s" ya riga yana da wani manajan taga; ka gwada yin amfani da --zaɓen mayewa don ka maye manajan taga na yanzu.
53.
Could not acquire window manager selection on screen %d display "%s"
2010-07-16
An kasa samun zaɓen manajan taga kan fuskar kwamfyuta %d da ake nuna "%s"
54.
Screen %d on display "%s" already has a window manager
2010-07-16
Fuskar kwamfyuta %d da ake nuna "%s" na da manajan taga
55.
Could not release screen %d on display "%s"
2010-07-16
An kasa sakar da fuskar kwamfyuta %d da ake nuna "%s"
56.
Could not create directory '%s': %s
2010-07-16
An kasa ƙiƙiro gafaka '%s': %s
57.
Could not open session file '%s' for writing: %s
2010-07-16
An kasa buɗe fayil na zaman shawara '%s' wa yin rubutu: %s
58.
Error writing session file '%s': %s
2010-07-16
Kuskure wajen rubuta fayil ɗin zaman shawara '%s': %s
59.
Error closing session file '%s': %s
2010-07-16
Kuskure wajen rufe fayil ɗin zaman shawara '%s': %s
60.
Failed to parse saved session file: %s
2010-07-16
An kasa yin parse ga fayil ɗin zaman shawara da aka adana:%s
63.
nested <window> tag
2010-07-16
nested <taga> tag
64.
Unknown element %s
2010-07-16
Ƙanshin da ba'a sani ba %s
66.
Failed to open debug log: %s
2010-07-16
An kasa buɗe rajistan ayuka na cire cuta: %s
67.
Failed to fdopen() log file %s: %s
2010-07-16
An kasa fdbuɗe() fayil ɗin rajistan ayuka na %s: %s
68.
Opened log file %s
2010-07-16
An buɗe rajistan ayuka na fayil %s
70.
Window manager:
2010-07-16
Manajan taga:
71.
Bug in window manager:
2010-07-16
Cuta cikin manajan taga:
72.
Window manager warning:
2010-07-16
Gargaɗi na manajan taga:
73.
Window manager error:
2010-07-16
Kuren manajan taga:
75.
Window %s sets SM_CLIENT_ID on itself, instead of on the WM_CLIENT_LEADER window as specified in the ICCCM.
2010-07-16
Tagan %s na shirya SM_CLIENT_ID game da kansa, maimakon kan tagan WM_CLIENT_LEADER kamar yanda aka ƙayyade cikin ICCCM.
76.
Window %s sets an MWM hint indicating it isn't resizable, but sets min size %d x %d and max size %d x %d; this doesn't make much sense.
2010-07-16
Window %s na daidaita wata matashiyar MWM mai nuna cewa ba za'a iya sake girmarsa ba, amma, yana daidaita a ƙalla girmar %d x %d da iyaka girmar %d x %d, amma bai da ma'ana sosai.
81.
Property %s on window 0x%lx contained invalid UTF-8
2010-07-16
Furofati %s na kan tagan 0x%lx na ƙunsa da UTF-8 mai maras inganci
82.
Property %s on window 0x%lx contained invalid UTF-8 for item %d in the list
2010-07-16
Furofati %s na kan tagan 0x%lx na ƙunsa da UTF-8 mai maras inganci wa abun %d cikin jerin
83.
Switch to workspace 1
2010-07-16
Sauya zuwa filin aiki 1
84.
Switch to workspace 2
2010-07-16
Sauya zuwa filin aiki 2
85.
Switch to workspace 3
2010-07-16
Sauya zuwa filin aiki 3
86.
Switch to workspace 4
2010-07-16
Sauya zuwa filin aiki 4
87.
Switch to workspace 5
2010-07-16
Sauya zuwa filin aiki 5
88.
Switch to workspace 6
2010-07-16
Sauya zuwa filin aiki 6
89.
Switch to workspace 7
2010-07-16
Sauya zuwa filin aiki 7
90.
Switch to workspace 8
2010-07-16
Sauya zuwa filin aiki 8
91.
Switch to workspace 9
2010-07-16
Sauya zuwa filin aiki 9