Translations by saudat mohammed

saudat mohammed has submitted the following strings to this translation. Contributions are visually coded: currently used translations, unreviewed suggestions, rejected suggestions.

118 of 18 results
~
If enabled, gnome-session will save the session automatically. Otherwise, the logout dialog will have an option to save the session.
2009-01-20
Idan an fara, zaman shawarar-gnome zai adana zaman shawarar farat ɗaya. Idan ba haka ba, za'a ba da iko wa zauren akwatin bayanin fitarwa ya zaɓi adana zaman shawarar.
~
This is a relative path value based off the $datadir/pixmaps/ directory. Sub-directories and image names are valid values. Changing this value will effect the next session login.
2009-01-20
Wannan kimar hanya ya danganta ga gafakan $datadir/pixmaps/. Sunayen zane da ƙananan-gafakoki wasu kima ne masu inganci. Idan an canza wannan kima, zai zartar da shigarwa na zaman shawara na gaba.
~
Show the splash screen when the session starts up
2009-01-20
Nuna sifilash skireen idan zaman shawarar ta fara yi
~
Show the splash screen
2009-01-20
Nuna sifilash skireen
~
Preferred Image to use for login splash screen
2009-01-20
Surar da aka fi son amfani da wa sifilash skireen
2.
Add Startup Program
2009-01-20
Ƙara Shirin Farawa
3.
Edit Startup Program
2009-01-20
Shirya Shirin Farawa
4.
The startup command cannot be empty
2009-01-20
Umarnin farawa ba zai iya zama mai maras komai ba
9.
Could not connect to the session manager
2009-01-20
An kasa haɗi zuwa manajan zaman shawara
12.
Program
2009-01-20
Shiri
24.
If enabled, gnome-session will prompt the user before ending a session.
2009-01-20
Idan an fara, zaman shawarar-gnome zai yi tambaya ga mai amfani da kwamfyuta kafin ya ƙarasar da zaman shawarar.
28.
Logout prompt
2009-01-20
Tambaya ga fitarwa
31.
Save sessions
2009-01-20
Adana zaman shawara
37.
Window Manager
2009-01-20
Manajan Taga
42.
Additional startup _programs:
2009-01-20
Ƙari na shiryoyin _farawa:
47.
Startup Programs
2009-01-20
Shiryoyin Farawa
67.
Unknown
2009-01-20
Wanda ba'a sani ba
115.
Kill session
2009-01-20
Kashe zaman shawara