Translations by saudat mohammed

saudat mohammed has submitted the following strings to this translation. Contributions are visually coded: currently used translations, unreviewed suggestions, rejected suggestions.

150 of 725 results
~
provides visual status
2017-07-31
yana samar da matsayin gani
~
Always open in _browser windows
2017-07-31
Buɗe cikin _tagan birawsa kullum
~
All executable files in this folder will appear in the Scripts menu. Choosing a script from the menu will run that script. When executed from a local folder, scripts will be passed the selected file names. When executed from a remote folder (e.g. a folder showing web or ftp content), scripts will be passed no parameters. In all cases, the following environment variables will be set by Nautilus, which the scripts may use: NAUTILUS_SCRIPT_SELECTED_FILE_PATHS: newline-delimited paths for selected files (only if local) NAUTILUS_SCRIPT_SELECTED_URIS: newline-delimited URIs for selected files NAUTILUS_SCRIPT_CURRENT_URI: URI for current location NAUTILUS_SCRIPT_WINDOW_GEOMETRY: position and size of current window
2017-07-31
Duka fayilolin da ana iya zartar masu cikin wannan shamis zasu nuno cikin mazaɓen skrift. Yin zaɓe ga wani skrift daga mazaɓen zai tafiyar da skrift ɗin. Idan an zartar da shi daga wani shamis na cikin na'ura, za'a tura wa skrift sunayen fayiloli da aka zaɓa. Idan an zartar da shi daga wani shamis mai can nesa (misali, wani shamis mai nuna kayan cikin yana ko ftp), za'a tura babu faramita ga skrift. A cikin duk halayen, Nautilus zai daidaita waɗannan veriyable na muhalli, wanda skrift zasu iya amfani da: HANYOYIN_FAYIL_DA AKA ZAƁA_NA_SKRIFT_ƊIN_NAUTILUS: hanyoyin sabon layi-da aka cire wa iyaka wa fayilolin da aka zaɓa kawai (idan na cikin na'ura ne kawai) URIS_DA AKA ZAƁA_NA_SKRIFT_ƊIN_NAUTILUS: iyaka da aka cire ga-sabuwarlayi wa URIs wa fayilolin da aka zaɓa URI_NA YANZU_NA_SKRIFT_ƊIN_NAUTILUS: URI wa wurin da ake ciki yanzu JOMETIRI_NA_TAGAN_SKRIFT_ƊIN_NAUTILUS: wuri da girmar tagan da ake kai yanzu
~
throbber
2017-07-31
Siffa na gefen dama na sama (turobba)
15.
Apparition
2017-07-31
Apparishan
16.
Azul
2017-07-31
Azul
17.
Black
2017-07-31
Baƙi
18.
Blue Ridge
2017-07-31
Kunya mai Shuɗi
19.
Blue Rough
2017-07-31
Shuɗi mai Kaushi
20.
Blue Type
2017-07-31
Irin Shuɗi
21.
Brushed Metal
2017-07-31
Ƙarfe da Aka Goge
22.
Bubble Gum
2017-07-31
Cingam
23.
Burlap
2017-07-31
Burlap
24.
C_olors
2017-07-31
L_aunuka
25.
Camouflage
2017-07-31
Kamoflaj
26.
Chalk
2017-07-31
Alli
27.
Charcoal
2017-07-31
Gawayi
28.
Concrete
2017-07-31
Kankare
29.
Cork
2017-07-31
Kork
30.
Countertop
2017-07-31
Saman kanta
31.
Danube
2017-07-31
Danube
32.
Dark Cork
2017-07-31
Kork mai Duhu
33.
Dark GNOME
2017-07-31
GNOME mai Duhu
34.
Deep Teal
2017-07-31
Teal mai Zurfi
35.
Dots
2017-07-31
Ɗige-ɗige
36.
Drag a color to an object to change it to that color
2017-07-31
Ja wani launi cikin wani abu don ya canza abun zuwa launinsa
37.
Drag a pattern tile to an object to change it
2017-07-31
Ja wani tayil na siga zuwa wani abu don ka canza shi
38.
Drag an emblem to an object to add it to the object
2017-07-31
Ja wata tambari zuwa wani abu don ya haɗa shi cikin abun
39.
Eclipse
2017-07-31
Husufi
40.
Envy
2017-07-31
Kishi
41.
Erase
2017-07-31
Goge
42.
Fibers
2017-07-31
Faiba
43.
Fire Engine
2017-07-31
Ingin ɗin Wuta
44.
Fleur De Lis
2017-07-31
Fleur De Lis
45.
Floral
2017-07-31
Fure
46.
Fossil
2017-07-31
Fossil
47.
GNOME
2017-07-31
GNOME
48.
Granite
2017-07-31
Dutse
49.
Grapefruit
2017-07-31
Garehul
50.
Green Weave
2017-07-31
Sāƙā̀ mai Kore
51.
Ice
2017-07-31
Ƙanƙara
52.
Indigo
2017-07-31
Shuni
53.
Leaf
2017-07-31
Ganye
54.
Lemon
2017-07-31
Lemun Tsami
55.
Mango
2017-07-31
Mangwaro
56.
Manila Paper
2017-07-31
Takardar Manila
57.
Moss Ridge
2017-07-31
Kunyan Moss
58.
Mud
2017-07-31
Taɓo
59.
Numbers
2017-07-31
Alƙalamu
60.
Ocean Strips
2017-07-31
Zirin Teku