Translations by saudat mohammed

saudat mohammed has submitted the following strings to this translation. Contributions are visually coded: currently used translations, unreviewed suggestions, rejected suggestions.

150 of 157 results
8.
List View
2017-07-31
Kallo na Jeri
28.
When to show number of items in a folder
2017-07-31
Lokacin da ya kamata a nuna yawan abubuwa na cikin wani shamis
30.
Type of click used to launch/open files
2017-07-31
Irin dannawa da aka amfani da wajen gabatar da/buɗe fayiloli
32.
What to do with executable text files when activated
2017-07-31
Abin da za'a iya yi da fayilolin rubutu wanda za'a iya zartar da idan an kunna
44.
Maximum image size for thumbnailing
2017-07-31
Iyaka girmar zane da za'a rage zuwa girmar 'ɗan yasta
46.
Default sort order
2017-07-31
Difwalt ɗin tsarin kasawa
48.
Reverse sort order in new windows
2017-07-31
Yi juyin waina na tsarin kasawa cikin sabobbin taga
50.
Default folder viewer
2017-07-31
Difwalt na kallon shamis
52.
Whether to show hidden files
2017-07-31
Ko za'a nuna fayilolin da aka ɓoye
64.
List of possible captions on icons
2017-07-31
Jerin kafshan masu yiwu na kan alamomi
78.
Width of the side pane
2017-07-31
Faɗi na layin gefe
79.
The default width of the side pane in new windows.
2017-07-31
Faɗin difwalt na layin gefen cikin sabobbin tagogi.
80.
Show location bar in new windows
2017-07-31
Nuna layin wuri cikin sabobbin tagogi
81.
If set to true, newly opened windows will have the location bar visible.
2017-07-31
Idan an shirya zuwa na gaske, za'a samu ganin layin wuri na sabobbin tagogi da buɗe.
82.
Show side pane in new windows
2017-07-31
Nuna layin gefe cikin sabobbin tagogi
83.
If set to true, newly opened windows will have the side pane visible.
2017-07-31
Idan an shirya zuwa gaske, za'a samu ganin layin gefe na sabobbin tagogi da aka buɗe.
140.
Camera Brand
2017-07-31
Nau'in Kyamara
141.
Camera Model
2017-07-31
Modal na Kyamara
142.
Exposure Time
2017-07-31
Lokacin Tona Hoto
143.
Exposure Program
2017-07-31
Shirin Tona Hoto
144.
Aperture Value
2017-07-31
Kimar Ruwan Kyamara (Aperture)
145.
ISO Speed Rating
2017-07-31
Kimanta Saurin ISO
146.
Flash Fired
2017-07-31
An Yi Harɓin Filash
147.
Metering Mode
2017-07-31
Shirin Mita
148.
Focal Length
2017-07-31
Tsawon Fokal
149.
Software
2017-07-31
Massarafin Kwamfyuta
151.
Description
2017-07-31
Kwatanci
159.
Failed to load image information
2017-07-31
An kasa loda bayanin zanen
160.
Image
2017-07-31
Zane
170.
There was an error displaying help: %s
2017-07-31
An sami kuskure wajen nuna taimako: %s
172.
Perform a quick set of self-check tests.
2017-07-31
Ka gwada wani jeri na jarraba-kanka mai sauri.
175.
Quit Nautilus.
2017-07-31
Daina Nautilus.
183.
_Run
2017-07-31
_Tafiyar da
211.
The selection rectangle
2017-07-31
Muka'abi na zaɓen
212.
Icon View
2017-07-31
Kallo na Alama
215.
Name
2017-07-31
Suna
216.
The name and icon of the file.
2017-07-31
Sunan fayil da alamar sa.
217.
Size
2017-07-31
Girma
218.
The size of the file.
2017-07-31
Girmar fayil.
219.
Type
2017-07-31
Nau'i
220.
The type of the file.
2017-07-31
Nau'in fayil
222.
The date the file was modified.
2017-07-31
Ranar da aka yi wa fayil gyare-gyare.
226.
The date the file was accessed.
2017-07-31
Ranar da aka sami hanyar fayil.
227.
Owner
2017-07-31
Mai Shi
228.
The owner of the file.
2017-07-31
Mai fayil.
229.
Group
2017-07-31
Ƙungiya
230.
The group of the file.
2017-07-31
Ƙungiya na fayil.
231.
Permissions
2017-07-31
Izini
232.
The permissions of the file.
2017-07-31
Izini na fayil.
255.
Cancel
2017-07-31
Soke