Translations by saudat mohammed

saudat mohammed has submitted the following strings to this translation. Contributions are visually coded: currently used translations, unreviewed suggestions, rejected suggestions.

150 of 203 results
~
500 KB
2017-07-31
500 KB
~
What to do with executable text files when they are activated (single or double clicked). Possible values are "launch" to launch them as programs, "ask" to ask what to do via a dialog, and "display" to display them as text files.
2017-07-31
Abin da za ka iya yi da fayilolin rubutu wanda za'a iya zartar da idan an kunna su (an danna sau ɗaya ko biyu). Kima masu yiwu sune "gabatar da" don a gabatar da su kamar shiryoyi, "yi tambaya" don ya yi tambaya ga abin da za'a yi ta wani zauren akwatin bayani, da "nuna" don ya nuna su kamar fayilolin rubutu.
~
_Reload
2017-07-31
_Sake lodi
~
100 MB
2017-07-31
100 MB
~
Images over this size (in bytes) won't be thumbnailed. The purpose of this setting is to avoid thumbnailing large images that may take a long time to load or use lots of memory.
2017-07-31
Ba za'a rage girman zane-zane wanda suka wuce iyaka wannan girma (cikin bytes) zuwa girma na 'ɗan yasta ba. Amfanin wannan shiri don ya hana rage girman babbar zane-zane wanda zasu iya ɗau lokaci wajen lodi ko masu amfani da yawan ƙwaƙwalwa zuwa girmar 'ɗan yatsu.
~
5 MB
2017-07-31
5 MB
~
1 GB
2017-07-31
1 GB
~
10 MB
2017-07-31
10 MB
~
Possible values are "single" to launch files on a single click, or "double" to launch them on a double click.
2017-07-31
Kima masu yiwu sune "guda" don gabatar da fayiloli idan an danna sau ɗaya, ko "dobur" don gabatar da su idan an dannawa sau biyu.
~
If set to true, then Nautilus shows folders prior to showing files in the icon and list views.
2017-07-31
Idan an shirya zuwa gaske, sannan Nautilus zai nuna shamis kafin ya nuna fayiloli cikin kallo na alama da jeri.
~
1 MB
2017-07-31
1 MB
~
3 MB
2017-07-31
3 MB
~
100 KB
2017-07-31
100 KB
~
Show folders first in windows
2017-07-31
Nuna shamis da farko cikin tagogi
3.
Nautilus
2017-07-31
Nautilus
25.
When to show number of items in a folder
2017-07-31
Lokacin da ya kamata a nuna yawan abubuwa na cikin wani shamis
27.
Type of click used to launch/open files
2017-07-31
Irin dannawa da aka amfani da wajen gabatar da/buɗe fayiloli
29.
What to do with executable text files when activated
2017-07-31
Abin da za'a iya yi da fayilolin rubutu wanda za'a iya zartar da idan an kunna
43.
Maximum image size for thumbnailing
2017-07-31
Iyaka girmar zane da za'a rage zuwa girmar 'ɗan yasta
45.
Default sort order
2017-07-31
Difwalt ɗin tsarin kasawa
47.
Reverse sort order in new windows
2017-07-31
Yi juyin waina na tsarin kasawa cikin sabobbin taga
49.
Default folder viewer
2017-07-31
Difwalt na kallon shamis
51.
Whether to show hidden files
2017-07-31
Ko za'a nuna fayilolin da aka ɓoye
65.
List of possible captions on icons
2017-07-31
Jerin kafshan masu yiwu na kan alamomi
67.
Default icon zoom level
2017-07-31
Difwalt ɗin matsayin jawowa kusa da nesa na alama
68.
Default zoom level used by the icon view.
2017-07-31
Difwalt na matsayin jawowa kusa da nesa wanda kallon alama ke amfani da.
73.
Default list zoom level
2017-07-31
Difwalt ɗin matsayin jawowa kusa da nesa na lissafi
74.
Default zoom level used by the list view.
2017-07-31
Difwalt na matsayin jawowa kusa da nesa wanda kallon jeri ke amfani da.
75.
Default list of columns visible in the list view
2017-07-31
Difwalt na jerin layuka tsaye da ake iya gani cikin kallon jerin
76.
Default list of columns visible in the list view.
2017-07-31
Difwalt na jerin layuka tsaye da ana iya gani cikin kallon jerin.
77.
Default column order in the list view
2017-07-31
Difwalt na tsarin layi tsaye da ke cikin kallon jerin
78.
Default column order in the list view.
2017-07-31
Difwalt na tsarin layi tsaye da ke cikin kallon jerin.
82.
Desktop font
2017-07-31
Nau'in rubutun kwamfyutan tebur
83.
The font description used for the icons on the desktop.
2017-07-31
Kwatanci na nau'in rubutu da aka amfani da wa alamomi masu kan kwamfyutan tebur.
84.
Home icon visible on desktop
2017-07-31
Alama na gida da ake gani kan kwamfyutan tebur
85.
If this is set to true, an icon linking to the home folder will be put on the desktop.
2017-07-31
Idan an shirya zuwa gaske, za'a saka wata alama mai haɗa zuwa shamis na gida kan kwamfyutan tebur.
86.
Trash icon visible on desktop
2017-07-31
Ana iya ganin alamar Kwandon Shara kan kwamfyutan tebur
88.
Show mounted volumes on the desktop
2017-07-31
Nuna ƙarfin murya da aka ɗaura kan kwamfyutan tebur
89.
If this is set to true, icons linking to mounted volumes will be put on the desktop.
2017-07-31
Idan an shirya zuwa gaske, za'a saka alamomi masu haɗa zuwa ƙarfin murya kan kwamfyutan tebur.
93.
Desktop home icon name
2017-07-31
Sunan alama na gidan kwamfyutan tebur
94.
This name can be set if you want a custom name for the home icon on the desktop.
2017-07-31
Ana iya daidaita wannan sunan idan kana son wani suna na ɗabi'a wa alamar gida a kan kwamfyutan tebur.
108.
Width of the side pane
2017-07-31
Faɗi na layin gefe
109.
The default width of the side pane in new windows.
2017-07-31
Faɗin difwalt na layin gefen cikin sabobbin tagogi.
110.
Show location bar in new windows
2017-07-31
Nuna layin wuri cikin sabobbin tagogi
111.
If set to true, newly opened windows will have the location bar visible.
2017-07-31
Idan an shirya zuwa na gaske, za'a samu ganin layin wuri na sabobbin tagogi da buɗe.
112.
Show side pane in new windows
2017-07-31
Nuna layin gefe cikin sabobbin tagogi
113.
If set to true, newly opened windows will have the side pane visible.
2017-07-31
Idan an shirya zuwa gaske, za'a samu ganin layin gefe na sabobbin tagogi da aka buɗe.
115.
Home Folder
2017-07-31
Shamis na Gida
125.
on the desktop
2017-07-31
a kan kwamfyutan tebur
128.
Desktop
2017-07-31
Kwamfyutan Tebur