Translations by saudat mohammed

saudat mohammed has submitted the following strings to this translation. Contributions are visually coded: currently used translations, unreviewed suggestions, rejected suggestions.

150 of 121 results
1.
Metacity
2009-02-10
Metaciti
4.
Move window to workspace 1
2009-02-10
Motsa taga zuwa filin aiki 1
5.
Move window to workspace 2
2009-02-10
Motsa taga zuwa filin aiki 2
6.
Move window to workspace 3
2009-02-10
Motsa taga zuwa filin aiki 3
7.
Move window to workspace 4
2009-02-10
Motsa taga zuwa filin aiki 4
8.
Move window one workspace to the left
2009-02-10
Motsa taga ta hagun filin aiki taki ɗaya
9.
Move window one workspace to the right
2009-02-10
Motsa taga ta daman filin aiki taki ɗaya
10.
Move window one workspace up
2009-02-10
Motsa taga ta saman filin aiki taki ɗaya
11.
Move window one workspace down
2009-02-10
Motsa taga ta ƙasan filin aiki taki ɗaya
20.
Switch to workspace 1
2009-02-10
Sauya zuwa filin aiki 1
21.
Switch to workspace 2
2009-02-10
Sauya zuwa filin aiki 2
22.
Switch to workspace 3
2009-02-10
Sauya zuwa filin aiki 3
23.
Switch to workspace 4
2009-02-10
Sauya zuwa filin aiki 4
33.
Toggle fullscreen mode
2009-02-10
Shirin cikakken fuska na toggle
34.
Toggle maximization state
2009-02-10
Halin faɗaɗawa na toggle
35.
Maximize window
2009-02-10
Faɗaɗa taga
37.
Toggle shaded state
2009-02-10
Halin inuwantarwa na toggle
38.
Close window
2009-02-10
Rufe taga
39.
Minimize window
2009-02-10
Tsuke taga
40.
Move window
2009-02-10
Motsa taga
41.
Resize window
2009-02-10
Sake girmar taga
44.
Raise window above other windows
2009-02-10
Ɗaga taga kan sauran tagogi
45.
Lower window below other windows
2009-02-10
Yi ƙasa da taga a ƙarƙashin sauran tagogi
46.
Maximize window vertically
2009-02-10
Faɗaɗa taga a tsaye
47.
Maximize window horizontally
2009-02-10
Faɗaɗa taga a kwance
58.
If true, trade off usability for less resource usage
2009-02-10
In da gaske, ka sauya sauƙin amfani wa rage amfani na arziki
72.
Border
2009-02-10
Gefe
86.
Benchmark
2009-02-10
Bancmak
101.
Coordinate expression contains character '%s' which is not allowed
2009-02-10
Salon maganar ajiya na ƙunsa da baƙin '%s' wanda ba'a yarda ba
102.
Coordinate expression contains floating point number '%s' which could not be parsed
2009-02-10
Salon maganar ajiya na ƙunsa da tsarin adana lambobi na flotin point na '%s' da aka kasa yin parse
103.
Coordinate expression contains integer '%s' which could not be parsed
2009-02-10
Salon maganar ajiya na ƙunsa da inteja '%s' da aka kasa yin parse
104.
Coordinate expression contained unknown operator at the start of this text: "%s"
2009-02-10
Salon maganar ajiya na ƙunsa da afareta wanda ba'a sani ba a wajen fara wannan rubutu : "%s"
105.
Coordinate expression was empty or not understood
2009-02-10
Babu komai cikin salon maganar ajiya ko kuma ba'a gane shi ba
107.
Coordinate expression results in division by zero
2009-02-10
Salon maganar ajiya na bada sakammako cikin rabawa da sifiri
108.
Coordinate expression has an operator "%s" where an operand was expected
2009-02-10
Salon maganar ajiya na da wata afareta "%s" inda aka saurari wani operand
109.
Coordinate expression had an operand where an operator was expected
2009-02-10
Salon maganar ajiya na da wani operand inda aka saurari wata afareta
110.
Coordinate expression ended with an operator instead of an operand
2009-02-10
Salon maganar ajiya ta ƙare da wata afareta maimakon wata operand
111.
Coordinate expression has operator "%c" following operator "%c" with no operand in between
2009-02-10
Salon maganar ajiya na da afaretar "%c" mai bin afaretar "%c" kuma babu wani operand tsakanin su
113.
Coordinate expression had a close parenthesis with no open parenthesis
2009-02-10
Salon maganar ajiya na da wata rufaffiyar baka-biyu mai maras buɗaɗɗen baka-biyu
114.
Coordinate expression had an open parenthesis with no close parenthesis
2009-02-10
Salon maganar ajiya ta sami wata buɗaɗɗiyar baka biyu mai maras rufaffiyar baka biyu
115.
Coordinate expression doesn't seem to have any operators or operands
2009-02-10
Kamar salon maganar ajiya bai da wasu afareta ko operands
117.
top
2009-02-10
sama
118.
bottom
2009-02-10
ƙasa
119.
left
2009-02-10
hagu
120.
right
2009-02-10
dama
123.
Button aspect ratio %g is not reasonable
2009-02-10
Maɓalli na gwada tsawo da faɗin %g ba mai hankali ba
124.
Frame geometry does not specify size of buttons
2009-02-10
Jometiri ɗin firam ba ya ƙayyade girmar maɓallu
127.
Gradients should have at least two colors
2009-02-10
Ana son grediyant ya ƙunsa da a ƙalla launuka guda biyu
130.
Line %d character %d: %s
2009-02-10
Layi %d baƙi %d: %s
133.
Integer %ld must be positive
2009-02-10
Tilas ne inteja na %ld ya zama tabbatacce